🌿☘A BIN LURA☘🌿
A duk lokacin da zaka sai baking powder ko yeast ki lura kirika saye a wajan mai shagon da akafi yawan sayan filawa da su yeast awajansa dalili su wadannan nau i na kayan kwabi basu cika yin kwabi mai kyauba saboda an sayosu kuma sun dade harsuyi expires ba zasuyi wani tasiri ba hasalima sai kin gama kwabin abinki in kika zubasu suki tashi karshe abinda kika kwaba yaki yi miki yadda kike so amman inkina da halin sayan gwangwani ko sachets na YEAST zaki rika kula da su kina rufewa sosai sabanin na kanti dan kulli shi yasa nace inzaki siya ki rika saye wajan wanda kafin sati sun kare ya kuma budewa wannan bata da matsala saboda kullum ana hada hadarta mai kyauce kuma baa ajiye YEAST har ya kai fin wata daya da rabi zuwa biyu a gaskiya bazai miki yadda kike soba 🌿☘
NAGODE
BINTU CE IN OUR KITCHENS👍😀