ABUBUWAN DA MACE YA KAMATA TA DUBA YAYIN ZAƁEN MIJIN AURE

Abubuwa da yakamata yan mata sukula dashi yayin zaben miji ko saurayi


 *Daga Is'haq Mohd Kibiya* 


HAQIQA ZABAR MIJI KO SAURAYI
BAQARAMIN TASHIN HANKALINE
BA AGUN BUDURWA MUSAMMAN
MA WACCE TASAN ABUNDA TAKEYI
TA SAN KUMA MEYE RAYUWAR
AURE.


Sakamakon abune a duhu sai
wacce Allah s.w.t yasa tai dace
tasami nagari.
Wani abun da yadace mata suqara fahimta shine gwargwadon
matsayin mijinki gwargwadon
matsayinki ,gwargwadon kimar mijinkigwargwadon kimark

i. HAKA
KO A ADDINI MACE KAN TASIRIN
TUWA DANA MIJINTA .
GASHI ZAMA ZAKUYI NA HAR
ABADA
ASHE KINGA KENAN QALUBALENE


babba a gareki na samun abokin
zama nagari wanda zai dau
matsayin abbanki da
ummanki


WLH DA KINYI MISTAKE
KINDAUKO BA NAGARIBA KIN
KADE.


yanzu zaki zama qaramar
bazawara, ko wanda zai na lakada
miki shegen duka dakin masa laifi.
Ko wanda ga arzikin da wadata
zaibaki amma ba zaibaki wadata
da walwalar zuciba
Saika ga mace dayin aure shekara
3,ko 4 bayan haihuwa 2 ko 3 ta
rame ta jeme ta zabge, inkuma
akwai kayan kwalliyar ma dakudi
amma ba kwanciyar hankali.
Dan haka yar uwa sai kin nutsu
sosai wajen zabar miki ko saurayi
gayadda zakiyi

KIYAWAITA ADDU AH AKAN
ALLAH SWT YABAKI MIJI
NAGARI

,kamar a sujjadah,dashauransu.
 kizama budurwa tagari akarankanki ,sai Allah yabaki miji
nagari dan ba yadda za'ayi kisami
miji nagari alhalin ke bata garice ba


DAGANAN KYA IYI AMFANI DA
WADANNAN SHAWARWARIN


*1* ki zabi me tarbiyya ta addinin
musulunci koda bai da tarin ilmin addin SOSAI

2*ma abocin addini wato me
aikata ibada bisa koyi da manzon
Allah s.a.w daidai gwargwadon
iyawarsa

3.me kwazo wajen neman halal
dinsa ba malalaci ba dan malalaci
bai iya kare mutuncinki addininki
,buqatinki ,inkuwa basu to ba aure
ingantacce


4.kisami me sonki dan Allah ,bawai
dankina da kyau ,ko wani abu
ba,dan aure ba son gaskiya zaman
gundura ne da wahala


5:kisami wanda kema kina son sa
sosai
dan aure ba so ana rasa tausayi da
jinqai


6*kisa mi wayayye,wanda yasan
mutuncin ya mace ,yasan rayuwa
,yana da kyakkyawar mu'amala da
mutane.


* YAR UWA DAZARAR KIN SAMI
MIJI MAI IRIN WANNAN HALAYE
KEKKAM KINYI DACE ,KINSAMI
ALJANNAR DUNIYA


dan zaibaki kulawa sosai,zaki sake
zaki huta agidansa ,sannan
wayewarsa zaisa yana barinki
aikata wasu abubuwa na
al'ada,zamani,wayewa matuqar
baisaba addiniba


 _Akwai cigaba In sha Allah_ 

 *Daga Is'haq Mohd Kibiya*


Post a Comment (0)