YAN AREWA... HATTARA... Dai !
WALLAHI ! WALLAHI !! WALLAHI !!!
_____________________________________
Kada mu yarda mu yi wa Allah butulci, da cin amanar shugaba Buhari da Allah Ya bamu, a lokacinda makiyanmu suka mana taron dangi ta bangarori kamar haka:
1- Kashe jama'armu maza da mata, yara da manya, matasa da tsofaffi.
2- Rushe tattalin arzikinmu, kamfanoninmu, kasuwancinmu, nomanmu, kiwon dabbobi, kasuwanninmu.
3- Kame musulmai mata a yelwan shandam a plateau da maidasu bayi ana saduwa da su da musu ciki, tirsasa su shan giya da cin naman alade da kare, da san ya bindiga cikin al'auransu a harba, matasa kuwa a sa bindiga a kusa da idonsu a harba wato (close range).
4- Kwashe motoci masu tsada na yan kasuwanmu a wuraren saida su, da kona sauran da wuta..
5- Kaurar da hausawa da fulani saga muhallansu, da gaje gonakinsu da kasuwanninsu...
6- Kokkona gidajen mansu wato (Petrol Stations) da kakkashe dabbobinsu a kasuwannin kara, da kasuwannin kifi, da hatsi da kayan masarufi...
7- Bunka wuta da rurata a sa mutanenmu suyi layi suna fadawa cikinta su kone kurmus...
8- Datse ruwan sha da lantarki a unguwannin musulmi, da watsi da su wajen yi musu ayyukan more rayuwa...
9- Kashe malamanmu na addini, yanyanka daliban makaranta a hostels, kwashe yan mata da rarrabasu don saduwa da su...
10- Kakkashemu a masallatan jumaa, kasuwanni, tashar motoci, wuraren taruka, da shakatawa...
11- Kakkashe sarakunnan yankanmu, many a manyan attajirai, yan siyasanmu, dattawanmu...
12- Hana mu sana'ar kiwo, noma wanda muka gada kaka da kakanni...
13- Kwasan marayunmu da rarrabasu ga wadanda ba musulmi ba, hannu pastoci a kudu da sunan kulawa da su, wanda wassu da yawa an riddar da su...
14- Korar jama'armu a harkokin tsaro, soja, police, costom, immigration, SS, da tura sauran wajen yaki ba makamai aka halaka daruruwansu...
15- Korar mutanenmu a bangarori daban daban na aikin gwamnati, wassu tilas sai sun sanya malafa da kayan yan kudu don samun sanyi...
16- Wasu matanmu musulmai iyayenmu kannanmu yayyenmu masu sanye da hijabi suturar musulumci idan sunzo wuce shigaye sei sun sauka soja kafiri ya tattaba ko ina a jikinsu da sunan bincike ko suna dauke wai da bom...
17- Aka yi ta bin gidaje gidajenmu da sunan bincike ha karkashin gado ana zakulo matasanmu ana tafiya da su, ko idan aka sami gwagwamai na maltina, ko fanta ko koka-kola a kama su da sunan an sani kayan hada bom, kai hatta hijabi sei da akayi yunkurin hana matanmu sawa...
18- Garuruwanmu aka rika gayyatan masu halinmu da sunan DPO ko kwamishinan yan sanda na kiransu da zaran sun fita baa sake jina labarinsu, har yau...
19- Mu tuna kasuwannin Kano, Maiduguri, Adamawa, Yobe, Gombe, Bauchi, Jos, yadda harkoki suka tsaya, tafiye tafiye suka gagara,,,
Kuma duk duniya suna kallo, yan siyasanmu suna kallo, kowa ya tsorata bai iya magana,,,
Talakawa suka komawa Allah Ubangiji mai Rahama da addu'o'i, sauke Kur'ni, Salloli, Azumi, Alkunuti, Sadaka aka yi tawassuli da su, akan Allah Ya kawo Shugaba jagora da zai fidda mu daga cin mutuncin Addininmu,
Tattalin... Read more