Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen2⃣)
WHATSAPP NO:
+2347039625239
ALALE AND VEGETABLE SOUP
Kayan hadi;
Wake
Albasa
Tattasasi
Tarugu
Tumatir
Manja/mangyada
Spices
Seasoning
Alayyahu
Tafarnuwa(optional)
ALALE
Zaki gyara waken ki.Bayan kin gyara sai ki yanka albasan ki,ki sa tarugu da tattasai daidai yanda kike so ki kai nuka.Bayan an dawo da shi sai ki kara ruwa kadan ya danyi watery dai amman ba sosai ba.sai ki soya manjan ki da albasa sosai.sai ki zuba akan kullin waken,ki dauko maggi,onga,curry,gishirin ki ki saka.sai ki juya ki kukkulle a leda idan kuma da gwangwani zakiyi ki zuba abinki.ki daura ruwan sanyi ki zuba su a ciki ki rufe sai ki jira ya dafu.
VEGETABLE SOUP
Bayan kin gyara allayahun ki.sai ki aza mai a wuta ki zuba albasa kadan ya soyu.idan yayi sai ki zuba kayan miyan ki a kai su soyu suma.sai ki zuba ruwa kadan ba sosai ba,ki sa su maggin ki da su curry,onga,thyme dai,ki barshi ya dan tafasa.idan yayi sai ki dauki alayyahun ki ki zuba akai ki barshi ya dan tafasa kamar 2-3 minutes haka.saboda ba'a son ta dafu sosai.idan yayi shikenan sai ki sauke abinki ki hada da alalen ki da ruwan sanyi ko drink ki sha.
*MRS NOOR*