DOMIN KU MATAN AURE 02

🛏 *DOMIN KU MATAN AURE*🛏

*YAU ZAMUYI MAGANA NE AKAN YANDA AKE KULA DA SHINFIDAR MAIGIDA*

*BY ADMIN MUSA MUSA*✍🏼

*KASHI KASHI HAR KASHI HUDU*

*Ga Kashi Na Biyu (2)*

🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼
       🛏🛏🛏🛏🛏🛏🛏🛏
🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼

Ki karanci 6angarorin jikin mijin ki wadanda yafi tayar masa da sha'awa idan a shafa masa su saiki basu kulawa don bashi cikakken jin dadi da gamsuwa.

Ki sabawa da mijinki wasanni don tafiya da hankalinsa kafin saduwa.

Kirika chanza style din kwanciya don hakan
nakawo armashi a lakacin saduwa.🙈

Ki dunga bayyana jin dadinki afili a lokacin da kuke tare akan BED yana shiga can HQ ....

Ta hanyar yin sauti mai kashe jikin namiji yin kukan dadi, shashsheka, kiran sunan mai gida a kunnen sa.🙈

Yana karawa namiji himma da jindadi domin kina gamsar dashi sanadiyyar aikata hakan..

Mata kusani cewa namiji dan lele ne kuma dan gata ne dole ku tarairayesu ku nuna musu kauna da soyayya, dolene kubasu girman su ku kuma
daraja su, kuji tausayinsu tare da kyautata musu.

'Yar uwa duk matar da takewa mijinta irin wadannan abubuwan zai wahala kuma da wuya yarabu da ita sai dai wani ikon Allah.

Domin koya rabu da ita wlh ba zai manta da
ita ba acikin ransa.

Allah yabaku ikon kyautatawa mazajen ku.
✍🏼 *ADMIN MUSA MUSA*
*+2348039235265*


Post a Comment (0)