DOMIN KU MATAN AURE 01

🛏 *DOMIN KU MATAN AURE*🛏

*YAU ZAMUYI MAGANA NE AKAN YANDA AKE KULA DA SHINFIDAR MAIGIDA*

*BY ADMIN MUSA MUSA*✍🏼

*KASHI KASHI HAR KASHI HUDU*

*Ga Kashi Na Daya (1)*

🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼
       🛏🛏🛏🛏🛏🛏🛏🛏
🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼

DOMINKU MATAN AURE"


Wajibine mace takula da bukatun mijinta a lokacin
saduwa domin kare kanta da mijinta daga fadawa halaka...

Mijinki halalinki ne yar'uwa babu wata katanga da zata sa har kiji kunyar sa kunya balle har jawo miki kikeyi masa girman kai tsakaninku.

Uwar gida ki karanci yanayi ko lokutan da mijinki ke bukatar ki.

Wani Namijin a farkon dare, wani tsakiyar dare, wani kuma idan sanyin Asuba yana busar shi xai manne miki a jiki yana neman hanyar HQ 🙈.

Ki karanci alamun da mijinki ke nunawa duk sanda yake bukatar ki, dakin gane saiki tallata masa kanki cikin hikima ta hanyar sa kaya masu nuna surar jikinki ta hanyar tafiya ko mgn ko yanayin kallo mai daukar hankali da tayar da sha'awa da dai sauran su.
✍🏼 *ADMIN MUSA MUSA*
*+2348039235265*


Post a Comment (0)