FAIDAR GARAFUNI

FAIDAR GARAFUNI



Dan girman Allah yanuwa ku karanta wannan post Na tabbata wannan abu maisuna garafuni bakaramar faida yake daita ba ga lafiyar dan Adam domin nayi imani yana yaki da cututtuka sosai ga kadan daga ciki
(1) sanyin mata (infection).
(2)Maganin hawan jini.
(3)Ciwon sugar.
(4)Yakar cutar hiv.
(5)Ulcer.
(6)Yakar dukan cuttukan fata.
(7) karfafa garkuwar jiki.
YADDA AKE AMFANI DASHI.
Wannan tsiro ya shahara wajen magani agargajiya
Cibiyarmu maisuna khalifa herbal medicine and marriage councelling munkasanche muna sarrafashi zuwa magunguna kala kala kuma daikon Allah muna samun nasara sosai wajen aiki dashi insha Allah.
GA YADDA AKE AMFANIN .
Akanyi shayi da ganyensa wajen maganche ciwon sugar da atini da tsutar ciki da kuma matsalolin fata sannan ana amfani da shayin ganyensa wajen hana kamuwa da ciwin jeji (cancer) haka kuma muntabbatar yana kashe da tsayar da bunkasar kwayoyin cutar hiv wadan da sune viros dinda ke haifar da AIDS
Sannan yanada tasiri wajen mafitsara da mahaifa wajen wanko duk wani datti da cikinsu
Amma kuma maiciki bata sha sabida yana zubar da ciki dan girman Allah idan ka karanta kayi share kuma katurama yanuwanka don zaa amfana sosai.

1 Comments

Post a Comment