*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Dayake Magance Ciwon Sanyi Me Fitar Da Ruwa Me Wari
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin ganyen magarya
* Garin bagaruwa
* Garin kanunfari
* Garin Lalle
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki tafasa ki tace ruwan ki dunga shan kadan kuma kina zama ko tsarki da ruwan.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇
08162268959
