FASSARAR WAƘAR DANGAL

FASSARAR WAƘAR DANGAL 




* Sunan Waƙa - Dangal (Title Track)

* Sunan Fim - Dangal

* Shekarar Fita - 2016

* Haɗa Sauti - Pritam

* Rubutawa - Amitabh Bhattacharya

* Sunan Kamfani - Zee Music Company

* Mawaƙi - Daler Mehndi

* Mai Fassara - Haiman Raees 

* Ooo…Re Latth Gaad Doon

Zan kafa alama ta anan 

* Re Jaada Paad Doon

Zan Sambaɗi Muƙamuƙin ka 

* Ooo…Re Latth Gaad Doon

Zan kafa alama ta anan 

* Re Jaada Paad Doon

Zan Sambaɗi Muƙamuƙin ka 

* Maa Ke Pet Se Marghat Tak

tun daga ranar haihuwar ka har ta mutuwar ka 

* Hai Teri Kahaani Pag Pag Pyare

Kowane Taku ɗaya na rayuwarka (ba komai ba ne face) 

* Dangal Dangal, Dangal Dangal

Dambe Dambe, Dambe Dambe 

* Sooraj Tera Chadhta Dhalta

(hasken) Ranar ka haka yake tashi kuma ya faɗi 

* Gardish Mein Karte Hain Taare

Kuma cikin wahala taurari suma suna (ta) 

* Dangal Dangal, Dangal Dangal

Dambe Dambe, Dambe Dambe

* Maa Ke Pet Se Marghat Tak

tun daga ranar haihuwar ka har ta mutuwar ka 

* Hai Teri Kahaani Pag Pag Pyare

Kowane Taku ɗaya na rayuwarka (ba komai ba ne face) 

* Dangal Dangal, Dangal Dangal

Dambe Dambe, Dambe Dambe 

* Sooraj Tera Chadhta Dhalta

(hasken) Ranar ka haka yake tashi kuma ya faɗi 

* Gardish Mein Karte Hain Taare

Kuma cikin wahala taurari suma suna (ta) 

* Dangal Dangal, Dangal Dangal

Dambe Dambe, Dambe Dambe

* Dhadkane Chhaati Mein Jab Dubak Jaati Hain

Yayinda bugun zuciya daga ƙirji yayi ƙasa 

* Peeth Thapthapa Unko Phir Jaaga Baat Ban Jaati Hai

Ku taɓa bayan ku domin ku tado bugun zuciyar, daga nan komai zai yi daidai 

* Baawle Haathi Si Har Chunauti Hai Re

Kowane Ƙalubale tamkar giwar daji yake 

* Saamne Khadi Ghoor Ke Badi Aankh Dikhlati Hai

Ga tanan tsaye gabanka ku ido buɗe 

* Toh Aankh Se Uski Aankh Mila Ke

To kuma ku fuskance shi (Ƙalubalen) 

* Bhid Jaane Ka Naam Hai Pyaare

Ku gabza kawai, daga nan sunan da zai fi dacewa a kira hakan shi ne 

* Dangal Dangal, Dangal Dangal

Dambe Dambe, Dambe Dambe 

* Sooraj Tera Chadhta Dhalta

(hasken) Ranar ka haka yake tashi kuma ya faɗi 

* Gardish Mein Karte Hain Taare

Kuma cikin wahala taurari suma suna (ta) 

* Dangal Dangal, Dangal Dangal

Dambe Dambe, Dambe Dambe

Ooo… Aa Ra Ra Ra… Aa Ra Ra Ra…

* Ooo…Re Latth Gaad Doon

Zan kafa alama ta anan 

* Re Jaada Paad Doon

Zan Sambaɗi Muƙamuƙin ka 

* Ooo…Re Latth Gaad Doon

Zan kafa alama ta anan 

* Re Jaada Paad Doon

Zan Sambaɗi Muƙamuƙin ka 

* Thhos Mazboot Bharosa Apne Sapnon Pe Karna

Ku yarda sosai da Mafarkanku

* Jitne Munh Utni Baatein Gaur Kitnon Pe Karna

Mutane zasu yi surutu, amma kada ku damu da abinda zasu faɗa 

* Aaj Logon Ki Baari Jo Kahein Keh Lene De

Yau ranar mutane ce, don haka barsu suyi surutun su 

* Tera Bhi Din Aayega Uss Din Hisaab Chuka Ke Rehna… Ho!

Ranar ku na zuwa kuma, ku basu amsa a wannan ranar. 

* Arre Bhed Ki Hahakaar Ke Badle

Domin baiwa kukan Tinkiya amsa 

* Sher Ki Ek Dahaad Hai Pyaare

Gurnanin zaki ya wadatar, kuma wannan shi ake kira da 

* Dangal Dangal, Dangal Dangal

Dambe Dambe, Dambe Dambe 

* Sooraj Tera Chadhta Dhalta

(hasken) Ranar ka haka yake tashi kuma ya faɗi 

* Gardish Mein Karte Hain Taare

Kuma cikin wahala taurari suma suna (ta) 

* Dangal Dangal, Dangal Dangal

Dambe Dambe, Dambe Dambe (x2) 

* Ooo…Re Latth Gaad Doon

Zan kafa alama ta anan 

* Re Jaada Paad Doon

Zan Sambaɗi Muƙamuƙin ka 

* Ooo…Re Latth Gaad Doon

Zan kafa alama ta anan 

* Re Jaada Paad Doon

Zan Sambaɗi Muƙamuƙin ka 

* Kar Dikhaane Ka Mauka Jab Bhi Kismat Deti Hai

A duk lokacin da Ƙaddara ta baka damar tabbatar da kanka 

* Gin Ke Taiyari Ke Din Tujhko Mohlat Deti Hai

Ƴan kwanaki kaɗan zata baka domin ka shirya 

* Maangti Hai Laagat Mein Tujhse Har Boond Paseena

(Kuma) zata buƙaci kowane ɗigon gumi ko jini daga gare ka 

* Par Munaafa Badle Mein Ye Jaan Le Behadd Deti Hai…

Amma ka sani, RIBAR da zaka samu tafi gaban kwatance 

* Re Bande Ki Mehnat Ko Kismat

Amsar Ƙaddara a wajen mutum mai aiki tuƙuru 

* Ka Saadar Parnaam Hai Pyaare

Cikakkiyar Sadaukarwa daga zuci cikin nutsuwa kuma sunan hakan ba komai bane face... 

* Dangal Dangal, Dangal Dangal

Dambe Dambe, Dambe Dambe 

* Sooraj Tera Chadhta Dhalta

(hasken) Ranar ka haka yake tashi kuma ya faɗi 

* Gardish Mein Karte Hain Taare

Kuma cikin wahala taurari suma suna (ta) 

* Dangal Dangal, Dangal Dangal

Dambe Dambe, Dambe Dambe (x2)

* Dangal Dangal, Dangal Dangal

Dambe Dambe, Dambe Dambe



<><><><><><>>><><><><><><>
___________________________________

●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●

<••••••••••••••••••••••••••••>

👳🏻‍♂ *_Haiman Raees_* <••••••••••••••••••••••••••••>

*_"""""""""""""""""""""""_*
📱 _*Phone:*_
 08185819176
*_"""""""""""""""""""""""_*
🌐 _*Web:*_ www.haiman.com.ng

*_"""""""""""""""""""""""_*
🖥 _*Facebook:*_ www.facebook.com/HaimanRaees 

*_""""""""""""""""""""""""_*
🌀 _*Twitter:*_ @HaimanRaees 

*_"""""""""""""""""""""""_*
 🎡 _*Instagram:*_ Haimanraees 
*_"""""""""""""""""""""""_*
 📧 _*Email:*_ Infohaiman999@gmail.com
*_"""""""""""""""""""""""_*
Miyan Bhai Ki Daring...

1 Comments

  1. Naji dadin fassarar nan ina fata za, acigaba da yimana fassara susai

    ReplyDelete
Post a Comment