Fassarar Waƙar Manzoor-e-Khuda

Fassarar Wakokin India
________________________
Sunan film: Thugs Of Hindostan
Sunan waka: Manzoor-e-Khuda
Sunan Mawakan: Shreya Goshal, Sunidhi Chauhan da Sukhwinder Singh
shekara: 2018
.
.
.
Hindi: Baba lauta De moha Gudiya mori
Hausa: oh baba ka dawo min da yar tsanar wasa na
,
Hindi: Angna Ka jhoolna bhai
hausa: ka dawo min da lilon tsakar gida
.
Hindi: Imli ki daar waali muniya mori
hausa: ka dawo min da waccan yarinyar da ke rike da reshen tamarind
.
Hindi,: Chadi ka painjna bhai
Hausa: ka dawo min da diddigen da akayi da azirfa
.
Hindi,: Ek Haath Mein chingariyaan
Hausa: da hannu daya na rike fireball
.
Hindi: Ek Haath mein saaz hai
Hausa: a daya hannun kuma ina da wakoki
.
Hindi: Hasne ki hai aadat humein
Hausa: ina da dabi'ar yin dariya
.
Hindi: Har gham pe bhai naaz hai
Hausa: ina alfahari fa kowanne bakin cikin da na mallaka
.
Hindi: Jab talak na karein jism se jaan hogi nahi yeh juda
Hausa: har na cimma burina rai na bazai bat jikina ba
.
Hindi: Manzoor-E-khuda.. Manzoor-E-khuda
Hausa: da yardar Allah da yardar Allah
.
hindi: Anjaam hoga humara Jo hai manzoor-e-khuda
Hausa: komenene karshe na zai zama da yardar Allah ne
.
Toote sitaaron se roshan hua hai noor-e-khuda
Hausa: fasassun taurari sun bada hasken ubangiji
.
Hindi: Rooh toh muddaton Se Aazaad hai
Hausa: amma rai na ya gagari lokaci
.
Hindi: Ho...Hum nahin hain yahaan ke
Hausa: mu bana wannan wurin bane
.
Hindi: Rehne waale jahaan ke
Hausa: mu na wancan wurin ne
.
Hindi: Woh Sheher Aaasman mein Aabaad hai..
Hausa: biranen sararin sama na da yawa
.
Hindi: Ho...Khilte hi ujadna hai
Hausa: mun rabu lokacin da muka hadu
.
Hindi: Apni toh kahaani hai yeh
Hausa: wannan ne labarin mu
.
Hindi: Kaagaz Ke shikaare mein
Hausa: a fallen kwalekwale
.
Hindi: Dariya se guzarna hai
Hausa: ya kama mu ketare kogi
.
Hindi: Aisi Zindagaani hai yeh
Hausa: haka rayuwarmu take
.
Hindi: Zindagani Ka humpe Jo hai karz kar ke rahenge Adaa
Hausa: shakkar da rai yake a kaina zan biya farahin haka ko nawa ne

Post a Comment (0)