HAƊIN CIWON SANYI (INFECTION)

*SIRRIN RIKE MIJI*

_HADIN CIWON SANYI` INFECTION_




ᕙᕗ hulba
ᕙᕗ bagaruwa
ᕙᕗ man habbatussauda
Yadda za'a yi shine.

A hada bagaruwa da hulba a tafasa sai idan ya dan huce sai a zauna ciki sannan kuma ashafa
man habbatussauda kamar yadda za'ayi matsi Wadannan magunguna da akayi amfani dashi zai magance MATSALAR ciwon sanyi sannan kowane yana Kara dawwamar da ni'ima ga mace.

*_TSUKE GABA DA BAGARUWA_*

Bawon bagaruwa shi kuma wani sirrin ne Wanda idan mace na son ta zama kullum a tsuke kamar dan'uwa ta dunga dafa bawon ta na shiga kamar yadda ake shiga ruwan dumi in kin haihu.

*_GIRMAN HIPS (DUWAWU) KUGU_*


Girman kugun mace yana daya daga cikin abubuwan dake janyo sha'awa tare da tayar da
hankalin maigida idan ya kallo Uwargida musamman idan tayi kwalliya da matsasu kaya
masu nuna jikinta.

Shi dai duwawu a jikin mace wata baiwa ce ta halitta wacce Allah yakan halicci dan Adam da ita idan kina San samun kugu duwawunki ya girma ki yawaita cin.

🧀 abarba
🍌 ayaba
🍠gwanda
🍉 kankana
🍯 zuma
🍶madarar

A kan hada su waje guda, a markada su, har sai
sun zama ruwa, sai a dan Kara zuma da madara idan dai har kina shan wannan hadin Zaki sami hips duwawunki ko ince kugu

*Dr bodmas*
+2348039347743
Post a Comment (0)