MY KITCHEN

MY KITCHEN 🍽


Funkasu da miyar Taushe 
Fulawa
Baking powder 
Yeas 
Mai
      Zaki tankade Fulawa warki Kizuba amazubi maikyau kisaka yeas powder da gishiri kadan idankinaso kijuya kikawo ruwa Ki kwaba harsai yahada jikinsa kisa aguri mai dumi ko kuma rana yatashi saiki dura Mai a wuta kisa albasa idan taija kikwashe kidako kwabin zaki iya amfani damara waje sakawa idan kika abu kisa akan marar kifadashi kibula tsakiya kisa amai ko kuma kifada da hannuki wanda dai yafimiki sauki idan yayi ja saiki kwashi.


Miyar Taushe 
Gyada 
Alaiyahu
Kayan miya
Kabewa 
Manja/gyada
Kayan kamshi
Nama/kifi
Maggi 
Albasa 

     Kifere kabewarki kiwanke kidura awuta kisa gishiri kadan ki gyara kayan miyarki kijajjaga idan kabewarki yadawu kisauke kidura mai kisa albasa idanyasoyu azuba kayan miya da maggi da kayan kamshi abarshi yasoyu,kigyara gyada kidaka Kiduba kikawu silalallan namanki kizuba kidaka kokinuka kabewarki kizuva bayan minti 8/10kikawu yankakken alaiyahunki da Albasa kizuba kirage wuta kibashi minti 5 asauke acidadi lpy 😋😋😋


OUR ADMINS 
UMMU'FARUK
AUNTN'YASMEEN 
YASMEEN
Post a Comment (0)