🌸 *HANKALI YANA KARUWA IDAN MUTUM YA SHAGALA DA KANSA* 🌸.
🌸➖ Kada karika fatan fin karfin su wane da su wance.. Kai dai kayi fatan kafi karfin Zuciyarka.
🌸➖ Saboda shi *Hankalin* mutum yana raguwa ne alokacin da yashagala ga waninsa.
🌸➖Yayinda kuma *Hankali* yana karuwa ne alokacin da mutum yashagala da kansa.
Ya Allah kasa mudace kuma kakara tsare mana zulatanmu.
✍🏻 *Idris M Rismawy*
13/08/2018
02/12/1439