KADAN DAGA AMFANIN ZA'AFARAN

KADAN DAGA AMFANIN ZA'AFARAN


 
🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂🥂
★Yana warware sihirinda akaci ko akasha aruwa.
★Yana magance matsalar yawan faduwa indai tashafi matsalar jinnu.
★Wanka daruwansa yana karye sihiri musamman idan antofa ayoyin karya sihiri
★Aljanin dake tirsasa mutum yin wani abu ko hanashi yin wani'abu to za'afaran yana magance irin matsalar
★Yana magance cutar kambun baka da kuma hasada
★Yana kawarda matsalar sihirinda akayiwa ma'aurata zasu dena fada
kokuma ma'aurantanda akayiwa sihiri dan karsuyi jima'i ko sudena sha'awar juna kwata kwata
★Yana magance sihirindake hana haihuwa kokuma aljanindake hana haihuwa
★Yana magance matsalarda ke hana aure
★Ana kwalliyadashi domin yana gyara fuska da fata dakuma gashi
★Anasamun orignal dakuma jabunsa akasuwa
Wanda kefama da dukkan matsalolinda muka ambata kokuma mafiyawan matsalolin to yanemi
الزيوت السبعة
★AZZUYUTUSSAB'A
Wannan tirare amfanidashi hakika zai tarwatsa dukkan matsalolinda ke addabar da'adam
Zakaji kadawo kamar ankwanceka daga daurinda'akaimaka
Duk maifama da matsalolinda sam yaarasa gane kansu to yadinga amfanida ★AZZUYUTUSSAB'A
Malamai dadama sunyi rubutu akansa kuma duk maibincike yasan amfaninsa
Kuma insha allahu nangaba zamuy bayani namusamman akan amfanin sa
☏08080678100
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
*ABUBUWAN DA TOILET INFECTION YAKE HAIFARWA*
🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽
*1-* rashin gamsar wa a yayin jima'i
*2-*rashin haihuwa
*3-*rikicewar al'adah
*4-*soshe-soshen gaba a cikin mutane, har wasu su ringa k'yamar ki da abun hannun ki.
*ALAMOMIN TOILET INFECTION*
*1-*fitar farin ruwa
*2-*rikicewar al'adah
*3-*kaikayin gaba
*4-*gaba ya ringa yin zafi a yayin yin fitsari
*5-*jin tsirar gaba ba tare da dalili ba
*6-*yin fitsari guntu-guntu.
*HANYOYIN MAGANCE TOILET INFECTION*
*1-*Ki daina inserting ko wane irin magani a gaban ki, sai miski, duk wata kawa ko yar uwarki da zata baki wata shawara akan ki matsa wani abu yana karin ni'imah kar kiyi wallahi, ki bata shawara itama tayi kokarin dainawa.
*2-*ki ringa tsarki da warm water, (not too hot water dan kar ya sale ki...lol)
*3-*ki ringa inserting da miski a koda yaushe, yana warkar da wannan cutar sosai.
*4-*ki ringa shan maganin bature (tabs) saboda shi zai kashe miki na cikin.
*5-*ki jika ruwan lalle amma kar ki cika lallen da yawa, sai ki zuba zuma kadan a ciki, ki ringa shan cokali uku ko wace rana, shima zai kashe miki na cikin ki sosai. Saboda ko kinyi magani na kasan ki indai kina da na cikin tou akwai matsala, saboda ciwon yana nan.
*HANYOYIN DA ZAKI BI YAYIN YIN MAGANIN TOILET INFECTION*
*1-*ki wanke pants din ki da ruwan zafin da kika tafasa shi da gishiri, ki shanya su a rana har sai sun bugu sosai (idan so samu ne ma duka ki yarda su ki sake wasu).
*2-*duk maganin da zaki sha ya zamana mijin kima yana sha, idan kina da kishiyoyi suma susha, saboda ko kin sha magani kin warke aikin banza ne Indai suna dashi.
*3-*ki daina kwana da pant a yayin yin maganin shi, saboda ana bukatar iska ya yawaita shigar ki.
★★★
Idan kin karanta ki turama wasu suma su amfana. Amma pls kar a cire min wani abu ko kuma a kara.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 
08080678100

Post a Comment (0)