🤷🏼♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 09_* 👊🏻
Ya riga ya nuna mata cewa shi bai dauki iyayensa da sauran 'yan uwansa da wani abu ba, duk wadan da suka nuna masa cewa ba sa son auren sabo da wasu 'yan abubuwa da suka hango masa ta hanyar hangen nesansu.
Gogan naka ya kwashe kab fari da da baqinsu ya fada mata, wane da wance sun ce kaza a kanki, sannan a daidai wannan lokacin yana mafarkin cewa in ta shugo za ta gan su da daraja.
Zamu ci gaba insha Allah.
23/09/2018
Rubutawa: Baban Manar.
Gabatarwa: Abu-Unaisa.
Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.
Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_______________________________
» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).
→ Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta whatsApp.