🤷🏼♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 10_* 👊🏻
A zatonsa wasa take, ko kuwa in dai aka riga aka daura shi kenan ta zama matarsa sai kuma yadda ya yi, wata takan ce sai ta gama karatu, wata ta ce za ta yi aiki, da dai sauran sharuddai.
A zahirin gaskiya in har ka san cewa ba za ka iya cika sharuddan ba to dayan abubuwa uku ne, ko dai ka haqura tun farko, ko kuwa ka cika alkawari ko ka bata gidanka.
Zamu ci gaba insha Allah.
24/09/2018
Rubutawa: Baban Manar.
Gabatarwa: Abu-Unaisa.
Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.
Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci._______________________________
» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).
→ Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta whatsApp.