KOWA YA DIBA DA ZAFI 13

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 13_* 👊🏻

Da yawan maza suna ganin tunda tana da arziqi kuma mace ce shi kenan a daura auren kawai, sai dai kuma Allah ya fifita maza a kan mata, kuma ya ambaci abin hasafin da suke yi wa matan, wannan ya sa ake samun biyayyar matan gaba daya.

In har ka aure ta don mahaifinta wane ne, ko don ita kanta tana fantamawa, to ka sani fa ita ce mijin kai ne matan, ba ka da wani qarfi a gidan, 'ya'yanka ma za su fadi haka a bayan idonka.

Zamu ci gaba insha Allah.

27/09/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.


Post a Comment (0)