Maza da ban dariya wani lokaci, wai mutum yana neman ma'abuciya addini ne, da tashinsa sai ya nufi Islamiya yana neman masu hazaqa, ni ma na goyi baya, to amma a cikinsu ma ya fi mai da hankali ga kyawun fuska.
Anya mai addini dole fara ce, kuma kyakkyawa? I to in an yi hakan ma ba laifi, amma bincika gidajen mutanen qwarai, binciki dabi'unta da halayenta a gida, zai yi wahala malamanta su san abin da maqwabta suka sani.
Zamu ci gaba insha Allah.
28/09/2018
Rubutawa: Baban Manar.
Gabatarwa: Abu-Unaisa.
Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.
Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________
» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).
→ Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑_*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta whatsApp.