KOWA YA DIBA DA ZAFI 15

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 15_* 👊🏻

"Ba wanda ya isa ya yi min auren dole" injita kenan "Kai na gani, kuma na amince da kai, arziqi kuma na Allah ne, ko ba ka da komai zan iya rayuwa da kai, bare ma ba wanda ya san arziqin mutum sai Allah" wallahi gaskiya ne dari bisa dari.

Sai dai iyayenta tausaya mata suke yi, sun raine ta cikin shagwaba ne, ga 'yan uwanta mata sun auri masu hali, to sai an zo sha'ani, abincinta, suturarta, matsuguninta daban, ga rashin abin hawa da ayyukan gida duk batutuwan zantawa ne, qwarya ta bi qwarya.

Zamu ci gaba insha Allah.

29/09/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.


Post a Comment (0)