KOWA YA DIBA DA ZAFI 16

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 16_* 👊🏻

Za ka iya gane wace za ku zauna lafiya da ita, da wace za a bude fagen yaqin Badar tun kafin ku kai ga zama a matsayin ma'aurata, masamman in aka fara dauki ba dadi a kan matsuguni ko lefe da sauransu.

Zaman soyayya da qaunar juna tsakaninka da yarinya in har akwai katsalandar iyaye to ka san fa ba bari za su yi ba, sai ka fara daukar mataki mai qarfi a matsayin namiji ko kuwa ka saduda.

Zamu ci gaba insha Allah.

30/09/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.

Post a Comment (0)