HADITH OF THE DAY

Rabi'atul Adawiyyah babbar malamar musilinci daga cikin malamai mata magabata, taji wani mutum yana alfahari da dukiyar da yamallaka.

Sai tace masa :----

انما يذكر ما هو شيء، واما ما ليس بشيء لا يذكر.....!

Ana alfaharine da abinda yake tanadin lahirane, amma kayan duniya shirme ne.. Sai jikinsa yayi sanyi kunya kuma ta kamashi yayi sororo gaban jama'a.... 

Allah swt kada kamayar damu masu alfahari da wani abu wanda iyakarsa duniya.

------------------------------

*Umar_Usman_Nakumbo*
Daga: *Zauren Islamic Sunnah*+2348065575014

Post a Comment (0)