TAMBAYA
=========
👇
Tambaya
Salam
Malam barka da wannan lokaci da fatan mun wayi gari lafiya Allah yakareka da zuri'ar ka,
Mln ya girman zunubin wance kusan duk dare sai tayi amfani da kanta aman ba kamar wanda namiji keyi mataba yayin saduwa ita kadai ta zauna tasa abu ko hannunta tana shafa gabanta? Watarana kuma ta taba gwada wai taji ya akaji idan anayi dana miji tadan saka gaban kaninta kadan tana shafa gabanta na second 3 tadaina taji a ranta babu kyau shikuma yana bacci, mallam mukuna tambayenmu na farko malam idan tana yawan cewa itadai daga wannan insha Allah ta daina kuma wani daren tasakeyi, mallam yanxu idan ta tuboba taji a ranta tadaina kuma tana son addu'ar neman gafara a gurin mahallincinaðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ , tana cikin damuwa kar Allah yaki yafe mata.
AMSA
=====
👇
SUBHANALLAH!!!
Ina fatan iyayen mu zasu karanta jawabin Wannann baiwar Allah.
Wannan ya Nuna cewar zama ba aure ne yasa har take sha'awar kanenta yana barci take gwada gabansa a cikin gabanta. Wanda kuma a baya chan tana amfani da Dan yatsanta Dan ta biyawa kanta da kanta bukata ta da namiji. LA-HAULA WALA QUWWATA ILLA BILLAH.
Dan Allah iyayenmu kuna bayar da 'yayanku, kannen mu kenan ga wanda yake bukatar Aurensu, ba sai anyi Al'ada ba. Ayi hakuri da abinda Allah ya hore masa, wata rana idan Allah yayi masa dogon kwana, duk abinda ya mallaka ya zama nata. Tinda itace dai zata zama uwar' yayansa.
Maganar lefi da kika Aikatawa, ina mai miki nasiha da kiji tsoron Allah ki dena, zaki Lalata Rayuwar Kanena, koda Kuwa ke kin dena, sai kiga shi bai dena ba, sannan kuma insha Allahu idan kika dage da istigfari, kofar tuba a bude take, Allah zai gafarta miki insha Allahu, kuma ki baiwa iyayenki shawara Su aurar dake.
NASIHA GA IYAYENMU
====================
A matsayinka na Uba, kullum so kake dare yayi, kaje wajen matarka, domin biyan bukatarka.
A matsayinki na Uwa, kullum jira kike kwanan dakinki ya zagayo, domin mai gidanki ya biya miki hakkinki na 'ya mace.
A matsayinka na Uba idan baka da lafiya ta bangaren Jima'i, magani kake nema Dan ka dawo daidai yadda ya kamata.
A matsayinki na Uwa, idan miji baya Biya miki bukatarki ta' ya mace, zaki iya kashe Aurensa ki nemi wani mijin na daban, Wanda zaike biya miki bukatarki ta 'ya mace.
A matsayinki na Uwa, idan mijinki yana nemanki bakya gamsuwa, ko bakya jin dadi, sai kin nemi maganin da zai kara miki feeling.
Amma wai bakwa tunanin mu yayanku irin wannan halittar akayi mana.?
Muma fa yan matan nan da samarin nan suna bukatar saduwa da junansu, irin yadda kowa yake da bukata.
Me zai haka ku aurar dasu ga wadanda suke Sonsu da Aure?
Dan Allah iyayenmu, Mu duba wannan Al'amarin da idon basira. Indai Bama son yayanmu Su lalace a banza a wofi, nan gaba kuma a rasa masu Aurensu.
Allah shine masani.
✍
ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876