TAMBAYA
=========
👇
Asslamu alaikum malal wani aboki nane yace Yana neman wata yarirya da zai aura Amma Kuma duk abinda ya Hana ta Sai taki Har takai da cemai ita fa babu Wanda zaisata dole Sai abinda ta gadama Kuma gashi Yana sonta shine yake neman shawara.
AMSA
======
👇
Wannan ae abu ne mai sauki. Tin tini ma da zai Rabu da ita. Tinda ba sa'ar Aurensa bace.
Idan kuma SO yasa bazai iya Rabuwa da ita ba, kamar yadda ka fadi, Nasan dole wata rana zai barta, inaga bai wuce yayi hasarar kudin da zai kashe wajen aureta ba.
koda bayan Ya Aureta ne, sai yaji da kansa Cewar daman bai aureta ba.
Wannan kadan ma ya gani, domin idan yana ganin suna tare, to Akwai ranar da sai ita sai shi, kuma a lokacin tana ganin sun zama daya shi da ita. to wallahi inba Allah ya kiyaye ba, zai iya samin hawan jini ko kuma ya sami jinyar shanyewar barin jiki. Sabida haka, kada so ya rinyajeshi shi daga baya kuma yazo yana da na sani.
Allah ya sawwake masa.
Allah shine masani.
✍
ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876