MU YAWAITA SALATIN ANNABI A RANAR JUMA'A

*MU YAWAITA SALATIN ANNABI A RANAR JUMU'A"*

"DAGA TASKAR BABAN SEEYAMA"
;
ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻋﻠﻴﻜﻢ ﻭﺭﺣﻤﺔ ﺍﻟﻠﻪ

DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI
JINKAI.
HUDUBARMU TA YAU JUMU'A 24/SHA'ABAN 1439
zatayi Magana Akan:-
:
*"YAWAITA SALATIN ANNABI SAW A RANAR JUMU'A"*
:
Ranar jumu'a Ranace mai Falala Da Muhimmanci Ga Dukkan Musulmi wannan yasa Akeson Aikata Ayukkan Alkhairi A wannan Ranar. Daga Cikin Ayukkanda
Akeson Aikatawa A wannan Muhimmiyar RANA Akwai yawaita salati Ga manzo SAW Kamar yadda yazo cikin wani
-:Hadisi

_ﻋﻦ ﺃﻭﺱ ﺑﻦ ﺃﻭﺱ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﻗﺎﻝ : ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ : *ﺇﻥ ﻣﻦ ﺃﻓﻀﻞ ﺃﻳﺎﻣﻜﻢ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﺠﻤﻌﺔ ، ﻓﺄﻛﺜﺮﻭﺍ ﻋﻠﻲ ﻣﻦ ﺍﻟﺼﻼﺓ ﻓﻴﻪ ، ﻓﺈﻥ ﺻﻼﺗﻜﻢ ﻣﻌﺮﻭﺿﺔ ﻋﻠﻲ* ، ﺭﻭﺍﻩ ﺃﺑﻮﺩﺍﻭﺩ._

*FASSARA*

_An karbo Hadisi Daga Aus Bin Aus rta yace: MANZON ALLAH SAW yace:- *Hakika Daga Cikin Mafifitan Ranakkunku Itace Ranar jumu'a, ku yawaita salati Agareni A cikinta, Domin salatinku Abin Gittawane A Gareni,* {Abu Dawuda ya Ruwaitoshi,}_

TAREDA FATAN ZAMU KIYAYE
WANNAN HADISI
MU YAWAITA SALATI GA MANZO SAW A RANAR
JUMU'A DAMA SAURAN RANAKKU.

ALLAH YABAMU IKON AIKATAWA
KUMA YASA MUDACE AMEEEEEEEEEEEEE
EEEEEEEEEEEEEEEN

*@ALH ABUBAKAR BABAN SEEYAMA*

yana yimuku fatan Ayi Jumu'a Lafiya

11/05/2018

_Domin kasancewa tare da mu a group din *Islamic Post WhatsApp* sai a turo da cikakken suna da address zuwa wannan number *08166650256.*_

Wassalamu alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.

Post a Comment (0)