ALAMOMIN MACE ƳAR MAƊIGO

💋👩‍🎤ALAMOMIN MACE YAR MADIGO (lesbian)👄👨‍🎤
DAGA ❤SIRRIN 💋 RIKE 👄MALLAKAR 💖MIJI 💑 💘NA 💊PHAM. 👨‍🔬EL 💉SUDAIS 🌡
☎+2348032809333
👨‍🎤👨‍🎤👨‍🎤👨‍🎤👨‍🎤👨‍🎤👨‍🎤👨‍🎤
KUYI HATTARA
* YAN MATA.
* ZAWARAWA.
* MATAN AURE.
.
1- Ki Nisanci Duk Wata Qawa Da Zata Dinga Bayyana Miki
Tsaraicinta.
.
2- Kada Ki Yarda Qawarki Ta Yabaki Ta Fuskar Sha'awa.
.
3- Ki Guji Qawar Da Zata Dinga Rungume ki Da Nufin Wasa.
.
4- Ki Tsoraci Qawar Da Zata Dinga Kunna Miki Fina-Finan
'Yan Madugo (Lesbian).
.
5- Kada Ki Yarda Qawarki Ta Kama Hannunki Na Tsawon
Lokaci DonIdan Ta Jima Tana Shafa Miki Hannu , Da Sannu
Zata Kai Ga Mabudin Sha'awa Shine Ta Fara Shafa Miki
Kirjinki.
6- Ki Nisanci Qawar Da Zata Dinga Yawan Shafa Gashin
Kanki.
.
7- Ki Kauracewa Qawar Da Za ta dinga Yawan Kwanciya
Ajikinki Batare da Wani Dalili Ba.
.
8- Ki Kyamaci Qawar Da A ko da Yaushe Zata dinga Son Ta
dinga Ganin Jikin ki , Kamar Kirjin ki Da Bayan ki Zuwa
Kasan Marar ki.
.
9- Ki Rabu da Qawar Da Za ta dinga Yawan Yi Mi ki
Kyaututtuka Masu Tsada Ba Bisa Dalili Ba.
.
10- Ki Bar Qawar Da Take Yawan Jan Ki Zuwa Gidan
Qawayen ta Wa 'yan da Bakisan su Ba Kuma Basu da
Mazaje Koma Suna da Mazajen , Amma Wa 'yan da Ki ka ga
Suna Yawan Kulewa Cikin Uwar Daka Ko Suke Yawan
Tafawa Suna Rungumar Juna , Ko Kwanciya Akan Cinyar
Juna Ko Suke Yawan Cire Tufafinsu Agaban Juna Ko Wanka
Tare.
.
11- Ki Kyamaci Qawar Da Bata da Hira Sai Hirar Mace Yar
Uwar ta.
.
12- Ki Guji Qawar Da Ba ta son Yawan Mu'amala Da Maza
Amatsayin Samari Ko Masoya , Amma Ta fi Mu'amala Da
Mace 'Yar Uwarta Matuka Ainun.
.
13- Ki Kauracewa Qawar Da Take da Sha'awar Kallon Fina-
Finan Batsa Musamman Irin Na Mace Da Mace (Lesbian).
.
14- Ki Fita Sha'anin Qawar Da Ake Yada Jita-Jitan Tana
Madigo (Lesbian).
.
15- Ki Rabu Da Qawar Da Take Mu'amala Da Qawaye Masu
Madigo (Lesbian) Koda Ita Ba ta yi Domin Kallon Mai yi Ake
yi Mata Kema Haka Za'a yi Miki Kallo.
.
16- Ki Ya kice Qawar Da Take Zaman Kanta Agidan Da Ta
kama Take Haya Kuma Mata Ke Taruwa Agidanta.
.
17- Ki Fita Sha'anin Qawar Da Ba ta jin Kunyar Cewa Aga-
Aga , Na Kirji Ko Baya Ko Kasan Marar Juna.
18- Ki Hakura Da Qawar Da 'Yan Madigo Ke Burgeta Koda
Ita Ba ta yi.
19- Ki Kyamaci Qawar Da Take Yawan Yabon Surorin
Jikinki Irin Kirjinki Da Mararki Da Bayanki.
.
20- Kiyi Tir Ki Kuma Guji Tareda Kyamatar Qawar Da Kuna
Haduwa Maimakon Tamiko Miki Hannu Kuyi Musabiha Sai
dai Takai Hannu Ta Daki Bayanki (Mazaunanki) Ko Ta Dan
Shafa
Kirjinki.
.
Idan Siffar Qawarki Ya Burgeki Sai Kice "Masha Allahu".
Ku Isar da wannan sakon ga mata ,
don tseratar da su daga wuta.
Mahaliccin mu zuljalali wal ikram ya kare ilahirin matan Kai har ma da maza na duniya Baki daya daga azabar mahaliccin mu zuljalali wal ikram 🙏🏼
Idan kina bukatar maganin mata ko kayan Hadin sari ko siyyan daidai kowani iri na kowacce matsala mudashi hada turaruka manshafawa da dai sauransu, zamu iya turamiki a duk inda kike a fadin kasan nan kar har ma da kasashen da muke mako taka dasu mai bukata zata iya neman mu ta +2348032809333
DAGA DAN UWAN KU AKOYAUSHE 💊PHAM EL SUDAIS💉whatsapp group ID ☎08032809333♦.

 Bamu Hana atura sakon ga sauran yan uwa dake sauran group ba a fadin Duniya Dan muna son kowa yakaru Sai Dai Kuma Bama so a Kara mana wani Abu ko arage'''👉👉👉
  

Post a Comment (0)