SYSTEMATIC PROSTITUTION AND STYLISH KARUWANCI IN HAUSA SOCIETY
*Zaid Ayuba Alhaji {Sir. Kuli Kuli}* 08069835881, Comradezaid6@gmail.com
This is the most important message to Kasar Hausa using *Hausa and Turanci, for easier understanding..*
-I have a *Mother-Aisha, Wife-Raziqa ,8 Sisters and a Daughter-Raziqa,* all feminine in nature, so *ciwon Ya' mace ciwo nane.*
-Zina da Stylish Karuwanci sun zama abin *sha'awa da birgewa, kamar ba komai bane,* especially yan matan Jami'a!
-Losing your virginity doesn't mean you have sex but kune *"kiss, hug, shafe shafe da lashe lashe"* all in the name of love.
-Mugun yazo ya dauke ki, ku tafi yawon shakatawa, Wai ku love-birds sannu Romeo and Juliet, *masu yawon Karuwanci da iskanci.*
-Wasu Iyayen suna sane da *iskanci da lalacewar Ya'yansu, amma sabida son wayewa, boko da son yara,* sai suyi shiru, munafukai kawai!
-Dolene sai munyi rayuwa irin ta turawa, *civilization does not mean imitating western life and culture!*
-Dole Wai mu turawa, kinsan sunan wannan outing din in islam?, sunan shi *"yawon ta zubar ko yawon karuwanci"*
-Daga nan sai ya baki kudi ko gift ko ya sai miki ice cream da meat pie, ko kuma ya sai miki *kayan mayunwata waishi Shawarma, mayya kawai.*
-Idan baki sani ba *he's paying you as a prostitute,* but a wajenku wai kyauta ce kawai ta soyyayya.
-Whether you believe it or not, that is your pay as a slut! sabida *suma Karuwan a haka ake biyansu!*
-Ya siyo *ice cream kin lashe, su pizza kin lamushe, Su shawarma kin lankwame,* sai kace Yar mayya!
-This mostly start from secondary school, inda *zuciya take soma mutuwa da kwadayi.*
-Kuma iyayenki ai sunsan kin *balaga, kin riqe kamar kubewa, amma kullum fadi ake baki isa aure ba!*
-Amma ai kin isa *yin zina, shan shisha, yawon clubs, madugo* da duk wata jaraba kamar yar shaidan!
-Wasu kuma se sun Shiga Tertiary Institution suke farawa, daga yawon tsinkar furen soyyayya, se a fara bin *joint joint na tantirai.*
-Wata ma a gidansu ko na safe da kyar ake samu, wasu kuma *rashin wadatar zuci ne,* don suna da komai!
-Wasu kuma *karfin so ne yake rufe musu ido,* daga central hotel, Tahir palace, Briston palace, Prince hotel har kuma Abuja.
-Kan kice kwabo ta zama *flashy chick, sai faman latest Iphones da Expensive wears,* italian gashi da takalma Vincci.
-Ko ta zama Hajiya, da *mahaukaciyar Mota ko motoci,* se kuma kasashen waje especially Dubai, Wai business!
-Shikenan kuma *tafiya ta mike,* samarin ma se a yi sabon zubi....Sai me kaza da kaza.
-Mun rufe ido, bama ji bama gani, *all in the name of love,* the time saurayi ya fara miki maganar banza; nuna masa ke ba kanwar lasa bace!
-Idan kuma be nuna miki da wuri ba har se da kika fara sonshi, *then its not late ku rabu!*
-Amma wasu fadar saurayi kamar fadin Allah ne, sai abinda yace zatayi, *its our duty to please our creator not the creation.*
-The prophet (SAW) said: its better for a man to have hot iron rod pierced from his head downwards, *than for him to touch a woman hands...*
-Amma *kawai mun dau lefi mun dorawa maza,* sune yan iska masu Neman mata saboda mun fisu tsinin baki!
-Amma karmu manta, idan bera nada sata, toh daddawa ma nada wari...
-Idan kuma kin samu kin auru, wulakanci ya biyo baya daga wajen mijin da kika aura, *sabida baki kai abinda zaa girmama kiba.*
-Ga kudi, mota, gida amma kullun kin fi kowa lalacewa a dangi, sabida *kin gama yawon tazubar!*
'A hut where a woman laugh is better than a castle where she cries'
-Kina fitowa daga gidan mijinki, shikuma Dan Iskanki nada yana nan yana jiran ki *ku dora daga Inda kuka tsaya.*
-Shikenan daga nan kin zama *shaharrariyar karuwa, bame fada miki kiji.* Toh kin riga kin saba.
-Da Lokacin da kina budurwa, shi kadai kike kulawa, yanzu kuma se *alhazan birni, se kuma a shiga dilancin kananan karuwai!*
-A haka za ai ta rayuwar har a mutu, *idan ba mutuwa, akwai tsufa* kuma duk abinda kike yi, se an miki wallahi.
-Daga *hawan jini, se sugar, Sai Cancer, ciwon sanyi, HIV/AID* idan kin tsufa kuma, gashi ke baki tsaya kin yi karatun ba ballantana...
-Na dawo kanku *masu fakewa da makarantar boko,* masu ganin ai karatu akeyi, lokacin aure baiyi ba!
-Ana hada AP da saurayi kamar bakomai bane, *qazamin karuwanci in style!*
-Wallahi wallahi wallahi, da a ce kina *bin saurayi yawon sharholiya, gara ace kina sata,* Dan se kin gani zaki dauka.
-Kuma zaki iya neman gafara a wajen mutane da kuma Allah gafururraheem.
-Amma zina fa? Allah ya *tona maka asiri a duniya, ka kare rayuwa a wofi, qilama da cututtuka* da muguwar qarshe, kuma ka tafi can ka hadu da fushinsa.
-Kin dau wanka, kin tafi makaranta, *kun wuce hotel ko daki da saurayi,* to wa kike cuta? stylish academic prostitute!
-Kanki kike yiwa, yaje ya yaudareki ya cuce ki. Influence din kawayema nada mugun tasiri.
-Sai kuyi ta cewa 'Its a disgrace for a person to make friends with people who are above or below him'
-Ke ba yar kowa ba, kece kawar wance *dantata, wance indimi, Wance Dangote* sai kace Banki!
-Kuma watakil ma wasu yan'uwan yanuwanki ne suke daukar nauyinki, amma *baki rike talaucinki ba ko maraicinki!*
-Dan Allah meye ribar wannan soyayyar?
-Wasu idan kika gansu, se ki rantse baza su yi ba, sabida *they come from a decent family.*
-Wasu kuwa ka gansu a cikin Niqabi da Hijabi, amma munafukan in kaji *abinda sukeyi da mazan banza, sai kai kuka!*
-Amma idan kika ji abinda sukeyi, *kare ma baze ci ba wallahi,* samarin yanzu 90% se sun San zasu moreki sannan zasu baki abinda ke hannun su.
-Kin dorawa mahaifiyarki *hawan jini ta mutu da takaicinki,* kina tunanin Allah ze barki ne?
-Chilling din nan ba dole bane, dan kina budurwa se kin yi?, a gidan *aurenki ma chilling din yafi kawo light,* chilling mai licence.
-Idan dole se kinyi kina da friends da yan'uwa mata, *make outings, have fun, take selfies, go to grand square and have ice cream.*
-Ko kuwa dole dai se wani dan iska yayi sponsoring dinki? Ya zubar miki da mutunci ne?
-Dama Kim kardashaian da yan uwanta sune role models dinki, su Beyonce, Nicky dasu Rihanna!
-Ta yaya kuwa baza kiyi saurayi ba, shima ya dinga miki kyauta kamar yanda kanye west yakewa Kim..
-Dan Allah yan mata kuyi karatun ta nutsu, Allah ka tsare mu daga sharrin shaidan da son zuciya.
-Kuma Maza kuji tsoron Allah, *ba banza kake ciba, don qannenka da ya'yanka* bazasu tsira ba.
-Wallahi tallahi azabar Allah is waiting for you idlf you do not repent quickly!. *We are the shapers of our own future.*
-Iyayen *Kasar Hausa kuji tsoron Allah,* ku kiyaye kanku da iyalanku daga azabar hell fire, wallahi Mala'iku na jiranku.
-Ku kiyaye *koyi da al'adun yahudawa, all in the name of wayewa.* Kune masu assasa karuwanci a tsakanin ya'yunku.
-Lets save virginity and dignity of our younger ones and the future generation. *Let's help the future of our innocent girls!!!.*
-I acknowledged whoever is the source of the original inspiration, where i chose to reform the idea, for easier digestion MAY ALLAH HELP US.