HAƊIN DA KE MAGANCE JIN ZAFI BAYAN JIMA'I


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Da Yake Magance Jin Zafi Bayan Jima'i_*


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin hulba
* Man zaitun
* Man ridi
*Bayani;* Zaki samu garin hulban ki tafasa ki tace ruwan ki dunga zama a cikin ruwan da dan dumi bayan ki gama sai ki dunga shafa man zaitun da man ridi a gabanki, in sha Allah zai daina zafi.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Maceng Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
Post a Comment (0)