TAMBAI KENAN!

Wata matace mai shegiyar tambaya. 

Watarana mijinta yadawo daga kasuwa baiyi ciniki ba kuma babu sannu dazuwa ba gaisuwa kawai tace maigida daga ina kake "? Yace daga lahira nake, tace yasu Abbana da mamana? Yace ban biyo layin yan wuta ba


Post a Comment (0)