TAMBAYA TA 106


GROUP 3⃣

*TAMBAYA ⤵

 Sannan mlm mutumyake azumi yana durkushe sai gyatsa tazo masa baga tatan yayi to sai wani abu ya fito masa izuwa makogwaronsa ya mayar dashi ciki ya matsayin azumin sa yake?

AMSA ⤵

Babu komi a gareshi tunda ba shi ya qaqaro Aman da gangarba.

✍🏻. *_amsa daga_*
Malam Yusuf Salisu Kaduna
.
.
~Via~📚 MATA MUMINAI 📚

*+2348108407420*
*+2347033537189*
*+2347035269582*


Domin kasancewa damu ta shafinmu na facebook se abi ta wannan hanyar a shiga ayi like
https://www.facebook.com/MATA-muminai-1841397762846865/

سبحانك اللهم وبحمدك أشهد أن لا إله إلا أنت أستغفرك وأتوب إليك. Can

Subhanakallahumma wabihamdika ash hadu anla ilaha illa anta astagfiruka wa'atubu ilaika".
Post a Comment (0)