ZUBOWAR RUWAN FAYA GA MACCE ME TSOHON CIKI (premature raptured o labor)

ZUBOWAR RUWAN FAYA GA MACCE ME
TSOHON CIKI (premature raptured o
labor) .


 
wanna Abu na faruwa ne idan cikin
macce yakai kusada haihuwa yayinda
yakai wata 8 zuwa 9 Wanda yake
zubowa kamar Abu me lamniya lamniya
Wanda macce me juna 2 zata iya
ganinsa a ko wane lokaci Wanda
alomine dake nuna fashewar amnotic
fluid Wanda alomine na haihuwa
1.yayinda macce zata rika.ciwon baya
2.zama dakyar
3.tashi da kyar
4.ciwon Kai
5.ciwon mara
6.yayin fitsari dakyar
7.ciwon kafafu
9.zubar fararen ruwa wato ruwan
(FAYA) amnotic fluid
da sauransu
Amman indai fitar ruwa ba a watanni 8
zuwa 9 ba wanan indai na ciki na wata
4 ko 5 ruwane na cuta kokuma wani
Abu yahadasasu kamarsu
1.smoking kamar Mata masu yawan
Shan codeine wato syrup
2Previous pre-term delivery yawan
haihuwa bakwaini wato jariri da wata 7
3.vaginal bleeding (all times over
gestation)
4.infection
e.t.c
by
kamal sd gusau
Post a Comment (0)