MUSHA DARIYA😂😂😂😂😂
Wani Danfulani ne yaje birni yaga wani gida sabo kerarre ya sha farin fanti sae sheki yake. Sae ya zauna ya fashe da kuka.ðŸ˜ðŸ˜
Akayi akayi yayi shiru sae ya kiya sae aka tambaye shi me yake yi ma kuka� Sae yace " wallahi wulakancin mutanen birni ne ya ishe ni. Yanzu a rasa da abin da zasuyi fenti sae da kindirmo😂😂😂😆😆😆😂😂