BAYANI AKAN SHIRKA

*INASON BAYANI AKAN SHIRKA*


:
Daga zauren
Kulafa'ur rashidun
:
Assalamu alaikum kamin bayani akan shirka meye shirka? Shirkatakasu kashinawa ne? Ataima kamin
:
              ******
:
wa'alaikumussalam warahamatullahi wabarakatuh

_Alhamdulillahi Assalamu wassalamu ala rasulillah_
.
Ita dai shirka shine ka hada Allah da wani a wajen bauta ko wajen Neman buqata kokuma rantsuwa da wani ba Allah ba dukkan Wannan nau'i ne na shirka Allahuma sedai ita shirka iri biyu ce akwai Shirka qarama akwai shirka babba misalin babba shine hada Allah da wani wajen Bauta Wannan shirkane me girma ita kuma shirka qarama shine yin wani abu ba don Allah ba sedon wani yagani to Wannan shima ana kiransa Ashirkul asgar. ALLAH ta'ala ya tsaremu daga fadawa shirka.
.
*الله تعالى اعلم،*

_Almajirinku ne kamar kullun_
.
```SANI ILYAS YAKASAI ```
_(Dan mama-Assalafy)_
.
Nake muku fatan Alkairi
========================
*```Date* ```[27-09-1439]Hj {12-05-2018} 
  Kuna iya samun mu ta Internet/website http://khulafau.cf
_Masu buqatan Group suyima daya daga cikin Number's innan maga ta whatsApp_
+2349033206238
+2347035269582
+2348063796175
           *```Kuna iya samun mu ta facebook*```
facebook.com/khulafaurrashidun
((سُبْحَانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ، أشْهَدُ أنْ لَا إِلَهَ إِلاَّ أنْتَ، أسْتَغْفِرُكَ وأَتُوبُ إِلَيْكَ))
〰〰〰〰〰〰〰〰✔
*Wanda yaga gyara, yasanar damu !*
Post a Comment (0)