FITSARINA BAYA FITA YADDA YA KAMATA



*FITSARINA BAYA FITA YADDA YAKAMATA???!*
:
Daga zauren
Kulafa'ur rashidun
:
Assalamu alaikum ina bukatar a taimakeni da maganin prostate gland mai hana fitsari fita yanda ya kamata da maganin ciwon koda da hanta ma'anar salam
:
              ******
:
Walaikumussalam.....

Maganin dake hana fitsari fita da kyau 

Seki samu garin yadiya da garin Zogale ahadasu waje daya adafasu kaman shayi ana sha amma kar asa suger.
Sannan kisamu khal kina sawa kaman cokali daya acikin ruwan dumi kina sha da safe kafin kici komai sannan ki yawaita shan ruwa sosai amma mai dumi kuma kirage shan ruwan sanyi sosai.

*MAGANIN CIWON HANTA*

kisamu Aziz da Al- kurnabiz da zuma ana hadasu waje daya ana sha sau uku arana har na kwana 30.

Sannan mai ciwon hanta ba'aso yana cin Abu mai zafi sosai

*MAGANIN CIWON GODA*

kisamu garin zogale da garin "ya"yan zogale da garin furen zogalen da garin habbatussauda seki hadasu waje daya kisa ruwa mai yawa ki tafasa sosai inya nuna seki tace kina sha sau biyu arana amma kuma ki yawaita shan ruwa sosai kowani bayan awa daya anason kina shan ruwa koda karamin Kofi daya. Insha Allah za'a dace
.
Allah yasa mudace 
.
➡ Jamila Dahiru Muhammad 
(Muhsinat Datti)
========================
*```Date* ```[4-09-1439]Hj {20-05-2018} 
  Kuna iya samun mu ta Internet/website http://khulafau.cf
_Masu buqatan Group suyima daya daga cikin Number's innan maga ta whatsApp_
+2349033206238
+2347035269582
+2348063796175
           *```Kuna iya samun mu ta facebook*```
facebook.com/khulafaurrashidun
((سُبْحَانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ، أشْهَدُ أنْ لَا إِلَهَ إِلاَّ أنْتَ، أسْتَغْفِرُكَ وأَتُوبُ إِلَيْكَ))
〰〰〰〰〰〰〰〰✔
*Wanda yaga gyara, yasanar damu !*
Post a Comment (0)