KI GYARA DA KANKI GROUP
HANYOYI 16 DA UWARGIDA ZATA BI DON INGANTA NI'IMAR JIKINTA
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
⚜ KANKANA🍉::za'a samu kankana a hada ta da gwanda a feraye a markada su a blender asha za'a samu ni'ima a jiki
⚜DABINO:::za'a samu danyen dabino wanda ya fara nuna a dinga ci shima yana kara ni'ima
⚜KUNUN DABINO🤔::: uwargida zata sami dabinonta ta cire kwallayan ta jikashi idan yayi taushi sosai zata markada shi a blender ta saka madara shima yana kara ni'ima sosai 😋😄
⚜ZOGALE🌿::: cin kwandon zogale a yanka mishi kwai yana kara ni'ima kuma kisamu zogalen ki me kyau ki shanya shi a inuwa idan ya bushi Sai dakashi kiringa shi da madara yana kara ni 'ima sosai
⚜YA'YAN ZOGALE::: uwargida ki samu ya'yan zogale ta barsu su bushe ta dake su a hade da dabino da cikude ta dinga sha da nono zata yi mamaki sosai hmmm
⚜LEMON AYA ::da kwakwa -uwargida zaki samu ayarki ta jikata ta jiku sosai sai ki yanka kwakwarki kananan ko ta gurza a greader ta hada kwakwar da ayar ta markada ta tace tasa sugar ko zuma tasha zaki shi mamaki
⚜FARAR SHINKAFA:::: uwargida zaki samu shinkafarki ki wanki ta idan ki gama wanki war saiki shan yata ta bushe idan ta bushidin saiki samu ya"yan zogale ki hadi su da bushi sheyar shinkafarki ki dakasu sosai saiki tankade su kiringa shi da madara ko nono hmmmm zaki shi mamaki
⚜GANYEN IDON ZAKARA::: ki samu ganyen idon zakaran ki hada shi da dabino ki dakashi ki dinga sha da nono
⚜ ZAITUN:::mace datake fama da bushewar farji zata samu zaitun tasha cokali biyu sanan ta dinga zubawa a farjinta insha Allahu za'a dace
⚜ALKAMA::uwargida zaki samu alkamarki surfa a niko miki ita garin zata soya shi a tukunya har yayi ja sai ta ringa deba kina shi da nono mai kyau da zuma kisha zaki yi kamar sau uku hmmmm
⚜KOKONBA🥒:: yar uwata zaki samu cocomber ki feraye ta yanka tumatir da albasaki yanka dafaffen kwai guda uku saiki cin😋😋😄 shima yana kara ni'ima sosai
⚜ZUMA DA GARIN HABBATUSSAUD🍯:: uwargida zaki samu zuma mai kyau ki. zuba garin habbatussaida da man zaitun ki juyashi zaki dinga shan babban cokali biyu safe da yamma insha Allahu zaki samu ni'ima
⚜MADARA PEAK 🥛::uwargida zaki samu madara peak gwangwani daya ki fasa danyan kwai ki buga da cokali har sai ya daina kumfa zaki shan zaki samu ni'ima sosai ana da sanyayyar la'asar aki sha
⚜RUWAN RAKE ::zaki samu ta kirba rake a turmi ta samu abin tata mai kyau ki maste ruwan ki saka zuma cokali biyu zaki samu ni'ima sosai kuma ki ringa shin rake da dayawa ki ringa sha
⚜ AYA :: haka kuma yar'uwata zaki samu aya ki wanki ta nika ki soya sama sama ki cire jan bawon zaki samu cokali da dabino ki hada su gaba daya ki daka ki dinga sha da nono ko madara
⚜YA'YAN ZOGALE ::yar wata zaki samu ya'yan zogale ki dakashi ki dinga sha da nono ko madara
⚜⚜ FADAKARWA ⚜⚜
A duk lokacin da mace taki cikin damuwa ko tashin hankali ni'imar jikinki tana daukewa don haka sai a kula adaina sa abu a rai
kuma dukkan wan yan nan magane dana fadisu basa cottar da jikin dan adam ku kena da samye idan kikai amfani da daya daka cikin su Inshi Allahu zaki samu ni'ima
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
kubiyone a typen nagaba 😃
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
taku khadija saleh ibrahim chide
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
wacce kukafe sane da
Admin✍🏼 momin sabeer
08116621701
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Allah yabar zuminci AMEEN