IDAN ZAKI IYA CHANJA TSAYUWAR WATA TO ZAKI IYA HANA MAMANKI FADUWA (Mata zallah) (A woman can not cheat Nature).
Wata 'Yar uwa ta bani shawara kan nayi rubutun nan,sai dai zanyi amfani da kalmomi sauqaqa bazan bude abinba sosai,amma hakan ba damuwa tunda Dan Adam yana da fikira zai fahimta.
Anhalicci matar duniya ne da Namijin duniya su zamanto cikin jarabawa,kin ta6a tunanin me yasa akace matan aljannah mamansu baya faduwa? Saboda su zamo ladan sakamakon haqurin da Namijin duniya yayi akan macen duniya saboda ita an halicceta dole komai nata sai ya lalace,shi yasa ake son ki dauwama kina kwaskwarima domin gyara kanki kawai amma baza ki ta6a chanja tsarin Ubangiji ba saboda kinzo a cikin tsarin jarrabawa.
Kin taba zama kiyi tunanin matan turawa da wasu matan da suke zuwa a dinga musu surgery na ciko irin Wanda suke zuwa a cire a sake wani ko masu allurai da sauransu ko qin shayar da yaro kawai don burge duniya ko maza yaya makomarsu take qarewa daga qarshe?
Ko kin ta6a zama kiyi tunani game da irin jahilan mazan daga matarsu ta fara haihuwa sai su gujeta ko su saketa su auro wata ko kuma suyi tabin matan banza ko suyi ta Auri saki saboda jahilci da rashin sanin me ma muka zo yi duniyar,zaki gansu gaba daya basu da nutsuwa koda matansu 4 saboda suna ja da ikon Allah,dole sai sun rayu cikin son zuciya.
Ki sani akwai matan da Allah ya haliccesu koda zasu haihu 10 musamman suna cin me kyau jikinsu yana nan da kyan gani,masu Average ko qanana sunsan da hakan yawanci,Masu manya kuma sunsan tun kafin suyi Aure sai da taimakon bra zasu tsaya ina ga sun haihu kuma ,Ki sani koda za kiyi gyara bazai kai kafi ba,kada ki kai rayuwanki ga halaka saboda Namiji musamman Wanda ya samu matsalar fahimtar Rayuwa da al amura musamman Wanda ya kasa gane ta sanadinsa kika zama haka saboda sadaukarwar da kikayi garesa.
Me yasa baza ki yarda haka Allah ya qaddara rayuwanki ba ki dage da gyara me inganci kawai ,bakya ganin wasu lalura ma tasa an yanke musu gaba daya saboda jarabawa,baza ki zauna kiyi tunanin don me zaki dage sai kin burge miji akan abin da yafi qarfin ikon ki daga qarshe ki salwantar da lafiyar ki,kin manta cewa kema haquri kike dashi saboda kuna qarqashin zaman Duniya ne.
Shi yasa ma Allah ya halicci mutane kala kala saboda Abincin wani gubar wani CE,ki nutsu ki kwantar da hankalinki,ki daina damuwa a Duniya ne fa kawai.
Allah yasa mu dace.Ameen
#copied