🤷🏼♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 17_* 👊🏻
Akwai dadi mutum ya so matarsa da iyayenta da 'yan uwanta, in har za ka so biri to fa ka so shi har bindinsa, in har ba ka qaunarta, ko ba ka son nata me zai sa ka shugo da ita cikin rayuwarka?
A daya hannun kuma macen da take nuna ko in kula da mahaifanka da 'yan uwanka kai kuma ka amince da ra'ayinta anya kuwa ka yi wa kanka tsari mai kyau? A dai duba iyaye ne.
Zamu ci gaba insha Allah.
01/10/2018
Rubutawa: Baban Manar.
Gabatarwa: Abu-Unaisa.
Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.
Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________
» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).
→ Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta whatsApp.