🤷🏼♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 20_* 👊🏻
Ba qaramin qoqari ba ne ka musluntar da mace ka aure ta, sai dai galibin na qwarai din da za su riqe ta da gaskiya ba sa yarda su aura, sai 'yan duniyan da suka gama sheqewa, a qarshe su cutar da ita su daura wa addin laifi.
Kai idan za ka yi irin wannan qoqarin ka tabbatar ka samar da mai ido kusa da ita ko don tarbiyar 'ya'yanka, in ba mutuwa ba akwai tsufa.
Zamu ci gaba insha Allah.
04/10/2018
Rubutawa: Baban Manar.
Gabatarwa: Abu-Unaisa.
Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.
Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________
» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).
→ Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta whatsApp.