KOWA YA DIBA DA ZAFI 21

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 21_* 👊🏻


 

Koda yake ina ganin kamar akwai dan sakaci kadan da rashin mai da hakali a wasu abubuwan, amma wannan yana da mahimmanci, kai dai mabiyi sunnar ma'aiki ne ko? To ya iyalinka? Zai yuwu su daga daya aqidar ka dauko su.

To lallai ka riqa sanya ido don dawo da tabbatacciyar aqida, wani lokaci akan yi zaton wuta a maqera ne sai ka tsince ta a masaqa, dole sai ka sa ido don kar a yi maka sakiyar da ba ruwa.

Zamu ci gaba insha Allah.

05/10/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.
Post a Comment (0)