KOWA YA DIBA DA ZAFI 22

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 22_* 👊🏻


 

Kin ga namiji? Wata halitta ce da ba wanda ya san haqiqaninta gaba daya sai mahaliccinta, ko matar mutum da ake cewa ta gama saninsa don ta tsufa da shi kullum sabbin abubuwa take gani.

Don haka in kin ga mahaifinki ya hana ki auren wanda kike so ki haqura kawai, shi ma namiji ne, ya san abin da ba ki sani ba, in kuwa kika qi ji za ki qi gane kurenki bayan kwana biyu.

Zamu ci gaba insha Allah.

06/10/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.
Post a Comment (0)