KOWA YA DIBA DA ZAFI 23

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 23_* 👊🏻


Abin da ba ki sani ba shi ne: yawan sakin fuskarmu a gabanki ko nuna kula da yawan miqa wasu kyaututtuka a lokacin da muke nemanki ba su ne dabi'ummu na gaskiya ba, akwai abubuwa da yawa ba ki sani ba.

Wasu abubuwan duk bayanin da za a yi miki ba za ki fahimta ba, amma dai ina son na ce miki kafewa kan cewa ke ga wanda kike so ba ya nufin za ku zauna lafiya tare.

Zamu ci gaba insha Allah.

07/10/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.
Post a Comment (0)