KOWA YA DIBA DA ZAFI 30

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 30_* 👊🏻


Soyayyar da kuke fadi kafin aure daban ce, don ita ta faranta rai ce da baki ko da zuciya, ta aure kuwa aiki ake yi ba qarami ba, komai a aikace ake yinsa, in kika sa rai da samun wadancan maganganun na kafin
aure ba tare da kin zage dantse ba, to za ki bata wa kanki ne lokaci.

Ki sani, komai ya canza yanzu, muguwar sha'awar saduwa ta gushe, saura fuskantar qalu bale na rayuwa, yi qoqari ki san abin da yake so da wanda ba ya so.

Zamuci gaba insha Allah

14/10/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.
Post a Comment (0)