KOWA YA DIBA DA ZAFI 29

🤷🏼‍♂ *_KOWA YA DIBA DA ZAFI // 29_* 👊🏻


 

Don mutum bai taba aure ba ba ya nufin ba ya dan leqe-leqe, don haka duk wanda za ki aura ko ya taba yin aure ko bai yi ba lallai ki je a gwada, don a kauce wa yin nadama nan gaba, yanzu da wahala mutum ya bambance sunan Abubakar da Abujahal.

To bare ma ban da cutar HIV da ta mamaye ko'ina ga ta hanta, ga cutar sikila, wadannan duk ana iya kauce musu matuqar an yi gwaji kafin a kai ga daura auren, malanta da kamun kai ba sa magance matsalar.

Zamu ci gaba insha Allah.

13/10/2018

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
_____________________________________

» Zauren *_📖MIFTAHUL ILMI📖_* (WhatsApp).

→ ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren 🔑 _*MIFTAHUL ILMI*_🔑 a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu *(07036073248)* ta ‎whatsApp.
Post a Comment (0)