・ ◇・・MANYA MATA SAI DA GYARA ・・ ◇・
▼ sirrin ・ rike ・miji ▼
♜ Islamic ・ medical・ center ♜
▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃
⇢facebook⇢twitter⇢whatsApp
✆ whatsApp
❀⇢+2348037538596
☜⇢www.sirrinrikemijinki@yahoo.com
☜⇢www.Sirrinrikemiji@gmail.com
➤・ D3C13938
🌐www.sirinrikemiji.com
▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃
A duk inda ake zancen mace, gyara jiki shi ne
abin da ake tinkaho da shi. A Yau na shhigo muku
ne da wasu karin sirrukan da za su taimaka muku
mata yan’uwana.
Bari mu fara da tuna wa juna cewa namiji a
kowane hali, abin tattali ne. Don haka, ya kamata
a kullum mu rika sanin cewa namiji fa dan goyo
ne ga wadda ta iya. Ku girmama mazajenku ko
kwa sami Aljannar Ubangijinku cikin sauki.
▽・・ Ni’ima Adon Mata・ ・▽
Dalilai da dama sun kasance manuniya ga zancen
da muka faro a sama, wato tun da mun yarda
cewa namiji dai abin tattali ne, to kuma yana da
kyau mu fahimci irin tattalin da ya kamace shi.
Akwai hidindimun da mace za ta rika yi wa
mijinta domin a gudu tare, a tsira tare. Addini ya
hukunta cewar babu bambaci a tseren imani
tsakanin namiji da mace. Ma’ana, don ya kasance
mace tana karkashin namiji, bai zama kuma cewa
a kullum a baya take ba. A’a, ana nufin ta
kasance abokiyar tafiyarsa ne don ya samu
saukin rayuwa.
Daya daga cikin ababen da za su
amfani tafiyar namiji da mace shi ne tattalin kai,
wanda mace ya kamata ta rika yi wa mijinta.
Wannan tattalin da ake magana a nan, ya shafi
gyara jiki, nemankarin ni’ima domin saukaka
ibadar aure da sauransu. A harkar gyaran jiki,
babu macen da ta ba ta san amfanin: Lalle da
kayayyakinsa ba.
Bari mu duba yadda ya kamata a yi amfani da
wannan sinadarin:
Abubuwan da za a tanada sun hada da:
(1) Lalle.
(2) Kwaiduwar kwai (guda uku).
(3) Manja (Cokali uku).
(4) Cocumber.
(5) Kur-kur.
Idan kin sami wadannan kayan da muka lissafa,
ki hada su waje daya, ki kwaba, sai dai Cocumber
kadai za ki markada, ki tace ruwan, sannan ki
zuba a kai.
Bayan nan, sai ki kwaba sai ya hadi
sosai yadda ake bukata. Ki ba shi kamar minti
goma ko ashirin, ya tsumu, sannan ki shafa a
jikinki, ki ba shi awa guda sannan ki yi wanka da
sabulun Ghana ko na Sabulun Salo.
Alal hakika, wannan yana aya daga cikin
sinadaran da ke gaggauta gyaran jiki, gami da
kara wa mace martaba, ni’ima da jin dadin
rayuwarta a dakin miji.
▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃
✿・KAIKAYIN GABA (Emertic)・✿
⇢www.sirrinrikemijinki@yahoo.com
⇢www.Sirrinrikemiji@gmail.com
✆ whatsApp
◇⇢+2348037538596
ya gaggauta neman
wadannan kayayyaki kamar haka:
Kashin awaki.
Tafarnuwa.
Garin hulba.
Man shanu.
Bayan kin same su, sai ki tafasa su, har sai ya
tafasa daidai misali. Sai ki nemi katon bahon da
za ki iya shiga ciki ki zauna, sannan ki zuba
ruwan a ciki, ki rika shiga ciki da duminsa, sau
uku a rana.
Da sannu za a samu waraka. Amma
idan fa an yi wannan, kuma ba a samu waraka
ba, ya zama tilas uwargida ta je ta ga likita,
watakila wani abin daban ba wannan ba.
△ ・ ZAFIN・ GABA ・△
Na biyu kuma, akwai wasu masu tambaya kan
abin da ya shafi ZAFIN GABA. Shi ma wani nau’i
ne na cutar da take yi wa jama’a illa, musamman
mata.
Domin masana sun fitar cewa idan kina
hawan zafin gaba, cutar zai iya dagula miki
sha’anin al’adarki, ta kuma haifar maki da wani
abin daban.
Don haka masu fama da wannan cutar sai su
tanaji:
Ganyen kabewa.
Ganyen zogale.
Man kadanya.
Majigi.
Hulba.
Idan kin same su, sai ki hada su waje guda, ki
kwaba da man kadanya, ki rika shafawa sau uku
a rana.
Duk shafawa sai ta wanke da ruwan
dumi.
Cikin kankanen lokaci, za ta sami waraka
da biyan bukata insha Allah.
━━━━━━━━━━━━━━━━━━━━━
❖・NAMIJIN DARE ・❖
Haka kuma na samu wasu tambayoyi daga
kungiyar matan
yi tambayar da ta shafi ‘NAMIJIN DARE.’ Abin da
ake nufi da namijin dare shi ne, a wasu lokutan a
kan sami Aljani da ke aurar ‘ya mace kuma ya
hana ta samun ciki.
Kuma muddin tana tare da
shi, ba za ta taba haihuwa ba. Duk da ni ba
masani ba ne kan harkar aljanu ba, amma bisa
nazarin da na gudanar gami da tuntubar masana,
sun tabbatar da cewa alamomin kamuwa da
■・ NAMIJIN DARE ・■
da mata kadai ke yi su ne kamar
haka:
Mafarkin jarirai.
Mafarkin wani na saduwa dake.
Bacin rai da faduwar gaba a koda yaushe.
Mafarkin ruwa.
Yawan ciwon kai.
Jin motsi a ciki.
Lalacewar maganar aure ga budurwa.
Damuwa da rama ko kiba marar misali, da
sauran makamanta hakan.
Don haka, idan uwargida ta samu kanta cikin irin
wannan halin, sai ta gaggauta neman tsarin
jikinta, kana ta yawaita addu’o’i.
▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃
❀・・HIPS ( KUGU ) ・・✿
◇ ◇
☌www.sirrinrikemijinki@yahoo.com
☌www.Sirrinrikemiji@gmail.com
✆ whatsApp
✎+2348037538596
Bari mu fara da masu neman karin ‘Hips. ’ Ina
son a fahimci cewa girman kugu halitta ce, wasu
matan har kauce hanya suke yi, su je a saka
musu kugun roba.
Kun ga akwai alamar kauce
hanya a nan ke nan.
Akwai nau’in ababen da
mace za ta rika ci, sannu a hankali, kyan diri da
halittarta za su kara fitowa, ita ma za ta rika ji
ta kara cika, ta yi kyau.
Masana a wannan fannin, sun bayar da
shawarwarin amfani da
☜ Abarba,
☜ Ayaba,
☜ Gwanda,
☜ Kankana
☜ Zuma,
☜ Madarar ruwa.
A kan hada su
waje guda, a markada su, har sai sun zama ruwa,
sai a dan kara zuma da madara. Bayan wannan,
mace za ta rika sha a koda yaushe. Haka kuma
kina iya samun Zogale dafaffe, ki hada da ganyen
Alayahu, ki zuba Tumatiri da Albasa, ki yi
kwadonsu, ki rika ci.
Haka nan za ki rika yin
wadannan kayan lambun da ki ka markada, sai ki
rika sha misali da asuba ko da sassafe kafin ki
fara cin komai.
Insha Allah za a dace.
━━━━━━━━━━━━━━━━
☜(・⇢NI'IMAR JIKIN MACE ・⇢)☞
✎www.sirrinrikemijinki@yahoo.com
✎www.Sirrinrikemiji@gmail.com
✆ whatsApp
❀⇢+2348037538596
Dangane da bayani kan abubuwan ni’ima.
Kamar
kullum mukan bayyana cewa a yawaita samun
✿⇢ ruwan Rake,
✿ ⇢ ruwan Kankana,
✿⇢ ruwan Kwakwa,
sai
a matse su, a hade ruwan guda. Ki rika sha so
uku-uku a rana.
Uwargida, kina iya yin wani hadi na musamman,
wanda shi kansa maigida zai iya amfani da shi,
hakan ma yana kara dankon soyayya da fahimtar
juna.
Misali, ki samu
♜⇢ Alkama,
♜⇢ Danyar Gyada,
♜⇢ Waken Soya,
♜⇢ Aya,
♜⇢ Madarar ruwa,
sai ki jika ki
markada su, ki tace, idan ya zama gasara sai ki
rika damawa kamar yadda ake dama Koko, sai ki
zuba madara ta ruwa, ki yi kamar sati biyu kuna
sha.
Da yardar Allah za a dace.
━━━━━━━━━━━━━━━━
▽・ TOILET INFECTION ( KAIKAYIN GABA ・▽
☜・www.sirrinrikemijinki@yahoo.com
☜・www.Sirrinrikemiji@gmail.com
✆ whatsApp
✎+238037538596
Haka kuma ga wadanda suke neman hanyar
samun waraka daga kaikayin gaba, har ma a
wasu lokutan suke
△ fitar da ruwa mai wari,
sai su
tanadi,
❖⇢ Miski kwalla daya,
❖⇢ Zuma kamar cokali
biyu,
❖⇢ Man zaitun cokali biyu,
sai su hada su guri
daya, a samu ‘yar Auduga, a goga abubuwan nan
da aka hada da zarar an idar da sallar Asuba,
sannan a nemi ruwan dumi, a kama ruwa da shi.
Sai ki dauki Audugar da ki ka goga wancan hadin
a jiki, sai ki tura audugar ciki kadan, ki bar shi
har tsawon awa hudu, ko fiye da haka, sai ki
cire. Sannan ki kama tsarki da ruwan dumi.
Idan
kuka yi ta maimatawa, har tsawon sati guda,
insha Allah duk wata cuta da warin gaba za su
kau. Allah ya sa mu dace.
━━━━━━━━━━━━━━━━━━━━━
✿ ・ SIRRIN GYARAN JIKI ・✿
✆ whatsApp
⇢+2348037538596
Batun sirrin gyaran jiki, ya kamata mu sani cewa
jikin mace na bukatar kulawa a kullum.
Ya ke
‘yar’uwa, kina iya samun Lalle, ki jika shi, bayan
ya kwana, ki tace ruwan ki zuba Humra da
Turare, sai ki yi wanka bayan kin yi wankan, kina
iya tafasa Lallen, ki zuba a roba ki zauna a ciki
kamar na mai jego, wato ‘Sit bath, ’ ki dan zauna
a cikin shi na dan lokaci, wannan sirrinsa shi ne
fatar ki ba za ta taba lalacewa ba, kuma kariya
ce ga saurin takurewar fata. Yana maganin
cututukan gaban mace kuma yana kara tsuke
mace. Bayan haka, yana maganin basir da kuma
karin ni’ima ga mace.
Akwai wani nau’in sinadarin karin ni’ima wanda
yake da saurin bayar da sakamakon da ake
bukata, wato ‘Sharp-sharp, ’ kamar yadda masu
hikima ke cewa.
Ki samu danyen Zogale ki hada
da Cocumber, ki markada su, sai ki zuba madarar
ruwa, ki adana sai ya yi sanyi. Sannan an fi so a
rika sha da maraice.
Allah ya taimake mu.
Akwai kuma hadin sabulun tsarki da kan ki za ki
hada, kun san yin tsarki da sabulun wanka yana
kawo wa mace matsala, saboda irin sinadaran
Chemicals din da ake hada sabulun yana da
hatsari ne ga dan Adam, musamman mata, amma
wannan hadin sabulun za ki yi tsarki da shi cikin
kwanciyar hankali, ba tare da wata damuwa ba,
kuma bayan haka yana maganin cututuka na
kaikaiyin gaba, da sauransu.
Da farko, zai ki nemi sabulun Zaitun, amma fa
wanda aka rubuta Zaplan a jikin kwalin, kada a
ba ki mara kyau.
Sai ki nemi Bagaruwa, ki daka
ya yi lukwi, ki zuba a roba sai ki yanyanka
sabulun zaitun din kanana a kan garin
bagaruwan, ki dauko Miskin da kika hada tare ki
Kwaba shi da ruwan Hulba, ki kwaba su sosai har
sai ya yi kauri.
Sai ki zuba a roba mai kyau ki
rufe, ko kuma ki samu turmin ki ‘yar karama, ki
daka sabulun a ciki.
Sai rika wanka da abinki,
kina tsarki da shi.
Kwararru a fannin kiwon
lafiya sun bayyana cewa irin wannan Sabulun ba
shi da wani hadari ko ‘Side effect’ ga mace,
kuma zai kara tsuke mace, sannan ta rika kamshi
da ni’ima ciki da waje.
▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃
⇢www.sirrinrikemijinki@yahoo.com
⇢www.Sirrinrikemiji@gmail.com
✆ whatsApp
❀・⇢+2348037538596
☜⇢D3C13938