MATSALAR CIWON SANYI A TSAKANIN MA'AURATA 01

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Matsalan Ciwon Sanyi (Infection) A Tsakanin Ma'aurata_*


Yar uwa ki sani fa matsalan ciwon Sanyi matsala ne mai yaduwa magance ta a jikinki bai wadatarwa.

Yar uwa ya zama dole in kina so ki maganceta gaba daya to kuyi amfani da magani a lokaci daya da duk Wanda kuke zamantakewa da shi ko ita.

Domin tana ya in kina da shi mijinki bai da shi ta sanadiyar zai dauka ko in yana da shi ke baki da shi ta sanadiyarshi zaki dauka, shan magani tare shine mafita.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)