MATSE GABANKI CIKI DA WAJI TA YANDA MIJINKI ZAI JIKI KAMAR BUDURWA DA YANDA AKI AMFANI DA MUSKI 9

*MATSE GABANKI CIKI DA WAJI TA YANDA MIJINKI ZAI JIKI KAMAR BUDURWA DA YANDA AKI AMFANI DA MUSKI*



🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕
     ⚱⚱⚱⚱⚱⚱⚱⚱
🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕
🤦🏻‍♀🤦🏻‍♂🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼

👨🏻‍⚕ *BY ADMIN MUSA MUSA*✍🏼
*KASHI KASHI HAR KASHI TARA (9)*
*Ga Kashi Na Tara (9)*

*INA MATAN DA BASA ZAMA DA PANT👙YAU NAZO GAREKU!!!*
BinciKe ya nuna cewa sa Pant 👙yana daya daga cikin abubuwan daKe Kare gaban mace Ko ince inda yafi Ko ina daraja a jiKin mace

1-Yana hana Kura shiga gabanKi wanda Ke haifar da warin gaba.

2-Yana hana busheWar gaba wanda Ke haifar da KaiKayin gaba.

3-Yana Kare mutuncin mace yayin da hadari ya sameta Ko Kuma
al'adar ba zata ya sameta.

4-Ga mace mai yawan farin ruwa a gabanta(discharge) sa Pant👙 yana rage yawan futowanshi.
ldan da hali zaiyi Kyau ya zama mace tana da Panties da yawa Kamar 12 Saboda idan nata ya jiKe sai ta dinga canzawa, idan Kuma babu hali Ko Kina ganin Wahalar haKan to sai Ki sami Karamin towel Ki aje a toilet dinKi duK sanda KiKa yi tsarKi sai Ki goge/tsane gabanKi da towel din Kafin Ki miKe tsaye Kinga batun jiKewar Pant👙 zai ragu. HaKa Kuma anaso Mata su riKa amfani ne da farin Pant👙 a ko yaushe Saboda yana Saurin taimaKa ma mace ta gane halin da gabanta ke ciKi e.g colour discharge dinta ko unexPected menses zata zama alerted da wuri har ta dau mataKi. Don Allah a Kula Ke da rabuwa da Pant👙 Sai dai loKacin bacci. Ku koya wa yayanku yin haKan
Domin ku mata ababe ne masu daraja kuma abin sha'awa amma ga wacce ta damu Kuma taKe Kulawa da Kanta

*GA YADDA ZAKI HADA SABULU KO KI SIYA*
+bagaruwa ( Zaki samu a wajen masu magani gargajiya ).
+zaitun soap ( Zaki samu a Islamic-medical-centre )
+farin miski ( miski samu Islamic center )
+hulba na ruwa (Islamic center )
_Amma zaplan zaitun ake hadawa dashi ki Duba idan Zaki saya Amma idan kin rasa zaflan Zaki iya sanyan zaitun soap._
in kin sayo sai ki dauki bagaruwa ki daka' tayi laushi ki zuba a roba. Sai ki yayyanka soap zaitun din kanana a kan garin bagaruwa ki nemo miski ki hada tare ki kwabashi da ruwan hulba ki kwaba sosai yayi kauri ya damku. Sai ki zuba a roba mai kyau ki rufe.
In kin ga dama in kwaba wa zai baki wahala ki daka a turmi in kin gama wanka sai ki wanke gabanki dashi.
Idan kika kiyaye wadannan babu wani abinda zai Hana farjinki dandano ko ni'ima kuma babu ruwan ki da wani matsi idan zakiyi aure haka Zaki shiga gidanki kuma zakiga yadda Zaki gigita mijinki ba tareda kin saka komai a farjinki ba.
✍🏾 *_ADMIN MUSA MUSA_*
*+2348039235265*
Post a Comment (0)