MATSE GABANKI CIKI DA WAJI TA YANDA MIJINKI ZAI JIKI KAMAR BUDURWA DA YANDA AKI AMFANI DA MUSKI 8

*MATSE GABANKI CIKI DA WAJI TA YANDA MIJINKI ZAI JIKI KAMAR BUDURWA DA YANDA AKI AMFANI DA MUSKI*



🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕
     ⚱⚱⚱⚱⚱⚱⚱⚱
🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕🚫⭕
🤦🏻‍♀🤦🏻‍♂🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼🧕🏼

👨🏻‍⚕ *BY ADMIN MUSA MUSA*✍🏼
*KASHI KASHI HAR KASHI TARA (9)*
*Ga Kashi Na Takwas (8)*

*_YANA DA KYAU A MATSAYINKI NA MACE KIN SAN ABUBUWA KAMAR HAKA_*
Zama da kayan shan iska a lokacin sanyi koh ki zauna kasan fanka iska yana huraki ta koh ina ba naki bane hakan zaii jawo maki bushewar jiki da rashin dumin jiki

Yawo babu slippers tsakar gida koh kasan tiles ba naki bane ya kamata ace kina da slippers na yawo cikin gida dama wajen gidan kodayaushe domin yawo hakannan yana rage maki daraja

Zama kan tiles banaki bane er uwa koh kan iron chairs da sukayi sanyi domin hakan yana daskarar da dumin jikinki kuma hq ma zaii zama a daskare knan koda bakida miji yanada kyau ace kina jin wet din jikinki keh kanki balle kuma kinada mijin

Ruwan dumi ya kasance shine ruwan tsarkin ki er uwa ba ruwan sanyi rau ba don koda kina da karamin infection wnn ruwan dumin zaii hanashi tasiri da kina using ruwan sanyi karama kanki ciwo zakiyi su kara daskarewa

Duk wadda tasamu wnn sako tayi forwarding ma en uwa mata su qaru suma don wnn kananan abubuwan da muka rainasu sune su cutarmu da zamatakewarmu.
Wadda kuma taji dadii ta qaru tohh tayi mani adduar

*_Ko kin san kama ruwa da ruwan sanyi yana buda mace?_*
Ko kin san barin jikakken pant a jiki yana kawo infection? 

Ko kin san saka hannu a gaba yana kawo infection? 

Ko kin san shafa petroleum jelly (Vaseline) a kasa yana kashe ni'imar gurin?

Ko kin san wanke kasa da medicated soap kamar su dettol yana kashe ni'imar gurin?

Ko kin san rabuwa da magungunan mata da baki son asalinsu ba shine zaman lafiyar ki?

Ki dinga banbance tsarkin bahaya dana fitsari

Kuma ki yi kokari kuna gama lamura da mai gida kiyi tsarki da ruwan dumi da wuri

Ki dinga amfani da cotton pant maimakon linon

Ki guji yin fiysari a kowane toilet musamman na mutane da yawa {public toilet} idan kuma ya zama dole ki kwara ruwa sosai kafin kiyi, kuma kina dawowa gida ki yi tsarki da ruwan dumi da gishiri, to in sha Allah ko kin debo infection din bazai tasir ba

ZAMA A KASA,SIMINTI KO TILES

ZAMA TARE DA BUDE KAFA FESA TURAREN KAYA A HQ SAKA JIKAKKEN PANT

BARIN PANT YA DADE A JIKI SAKA YATSA A HQ

TSARKI DA RUWAN SANYI RASHIN TSARKI DA WURI AFTER XX YAWAN DAGA KAFA KO BUDEWA IDAN AN KWANTA RASHIN SAKA WANDO

*TSARKI DA SABULU*
*KADAN KENAN DAGA CIKI*
*✍🏽 _ADMIN MUSA MUSA_*
*+2348039235265*
Post a Comment (0)