SHA YANZU MAGANI YANZU



SHA YANZU MAGANI YANZU 🌸🌼DUNIYAR MA'AURATA🌼🌸

idan kinaso lokaci daya ki jike da ni ima agabanki
ki samu kankana me yashi ki fereta kiyi mata kofa
sannan ki daka kanun fari ki zuba aciki saiki daka
dabino bayan kin cire kwallon shima ki zuba saiki
samu kwallon kwakwa ki fasa ki zuba ruwan aciki
sannan ki rufe wannan kankanar kibarta ta kwana
idan kari ya waye saiki dauko ki shanye gaba daya
sannan ki cinye wannan kwakwar uwar gida
wannan hadin keda kanki zaki gane kin hadu
________________________
*SIRRIN KARAWA MACE SHA AWA*

akwai mata da yawa wanda zaka samu matan
aurene amma suna fama da karancin sha awa
hasalima suna jima ine bawai don dadiba sai dan
raya sunnar manzan allah (saw) amma ga wata
faida wacce idan kikayi amfani dasu zakiyi sha
awar jima i sosai
kisamu danyen zogale ki markadashi saiki tace
wannan ruwan ki zuba masa kanunfari da zuma
kinasha safe da yamma
_____________________
*MAGANIN RAKE TUMBI&KIBA*

mutane da dama basusan yanda ake amfani da
zogale wajen rage kiba ko tumbiba yanda za ayi
shine asamu ganyensa a tafasa arinka shan ruwan
kullum insha allahu za ayi mamaki allah yasa
adace
________________________
*<KARAWA MACE NI IMA>*

ki samu ganyen ugu ki matse ruwan a kofi ki fasa
kwai guda daya ki gauraya sosai acikin ruwan
gwanda saiki samu garin madara cokali biyu ki
zuba sannan ki zuba zuma cokali uku saiki samu
lemun tsami ki matse rabinsa saboda kada yayi
karni ki gauraya sosai saiki shanye kisamu kwan
uku kina wannan duk bushewar gabanki zakiga ni
ima
________________________
*<INGANTACCEN MATSI>*

idan kinaso kimatse farjinki koda kin haufu farjinji
zai dawo kamar budurwa yar shekara16
Da farko kisamu lallenki me kyau ki kwabashi da
zuma farar saka ki hada ki matse farjinki dashi
sannan kisamu man zaitun da beby oil kidauko
auduga kina dangwalowa kina digawa acikin
farjinki kuma kada kina tsarki da ruwan sanyi
kirinkayi da ruwan dumi musamman idan kinyi
jima I kuma kina tafasa bagaruwa kina tsarki da
ruwan farjinki zai kumburo ya burge me gidanki
Kokuma kisamu lalle gabaruwa ganyen magarya
alimun dan kadan domin idan yayi yawa akwai
matsala saiki tafasa saiki juye awajenda zaki iya
shiga ki zauna acikin ruwan kisamu minti20 saiki
fita koda sau daya kikayi farjinki zai matse
musamman idan kin taba haifuwa zakiga yanda
farjinki zai matse kamar baki taba haifuwaba uwar
gida a gwada wannan
allah yasa adace
__________________________
*<SIRRIN MATSI>*


Ga wani sirri wanda akasari larabawane suke
amfani dashi
(1)kisamu kwallo mangoro
(2)Turaren miski
(3)Zuma
(4)Bawon ruman ga yanda ake hadashi shi wannan
kwallon mangoron dan cikin zaki cire ki shanyasu
tareda bawon ruman bayan sun bushe saiki takasu
ki kwabashi da zuma da turaren miski saiki rinka
matsi dashi idan ya jima kadan saiki wanke
wannan zai saka gabanki ya matse yanda kikasan
budurwa kuma zaiyi santsi sannan kuma zai rinka
kamshi
Uwargida ki gwada wannan
_________________________
*AMFANIN KANKANA*

uwargida kisamu kankana ki gyarta ki cire
kwallayenta ki samu dabino ki saka sannan ki
markada kisamu zuma cokali uku ki zuba sai
madara da ruwa ki zuba kisaka a furej yayi sanyi
kisha saiki dauko bawon kankanar ki busar dashi
bayan kinyi wanka saiki turara farjinki
dashi

*<KARIN NI IMA>*

Zaki samu ridi ki surfa ki dakashi sai kuma aya
itama kidaka amma saikin soya ayar sannan
kihada da garin cukwi kirinka saka cokali kamar3
acikin madara peak kinasha wannan ya inganta
yana karawa mace ni ima sosai..
daga mana
__________________________
*<KARIN NI IMA>*

Zaki iya yin shayin kara karfin sha awa da ni ima
yanda zakiyi shine kisamu sassaken baure ki
dakashi saiki daka kanunfari ki hada da lefton
kinasha zakiyi mamaki musamman idan ke matar
aurece...
________________________
*<RAGE TUMBI>*

Mata da maza masu kato tumbi wanda yake
hanasu dadin saduwa sasu iya amfanida da KHAL
TUFFA azuba aruwan dumi arinkasha sau2 safe da
yamma allah yasa adace...
________________________
*YANDA ZAKI ZAMA MAI NI IMA KAMAR KORAMA*


Kisamu sassaken baure ki dafashi sai bayan ya
dafu sai ki juye ruwan sai kisamu bazar kwaila da
zuma da kanunfari da citta ki zuba aciki ki tafasa
kirinka sha safe da yamma hmm..zaki zama
cakwala dadi..
________________________
*KARIN MANIYI*

Wasu mazan suna fama da rashi maniyi amma ku
gwada wannan kasamu albasa guda biyu a yan
yankasu a soya sai bayan ta soyu sai ka kawo
kwai ka zuba amma kada ka bari ya soyu ka sauke
kaci idan kana haka in sha allahu za kayi mamaki..
______________________________
*SAKA ME GIDA KUKAN DADAI*


Ki samu totuwar raken da kika mai tsafta saiki
barshi ya bushe kisamu gabaruwa guda3 da
almuski da kanufari ki hadasu waje daya kirinka
tsuguno kuma kirinka goga zaitun awajen zakiga
yanda mai gida zaiyi..
________________________
*SIRRIN RIDI*

Kisamu ridi mai kyau ki wankeshi ki nikashi ya
koma gari ki barshi ya bure kirinka sha da nonon
zai miki amfani wajen jima I da maganin dattin ma
haifa...
________________________
*KARIN GIRMAN NONO*

wasu matan wanda daga sunyi haifuwa daya
zakaga nononsu ya zuba wannan yana saka me
gida yayi miki kishiya h/sauda hulba alkama gyada
ridi danyar shinkafa da busassen karas duk ki
dakasu waje daya kina sha da madara peak Awa2
kafin barci da kuma Awa2 bayan barci...

*KAMMALA JININ HAILA KIDAWO DAI DA*

Kisamu zuma da garin tagargaje da almuski bayan
kin gama wanakan tsarki saiki debo garin
tagargajen ki dama acikin ruwa ki wanke gabanki
dashi saiki dangwalo zuma ki rinka sakawa acikin
farjinki sai ki bari idan dare yayi saiki dauko farin
almuski ki kara shafawa acikin farjinki sannan ki
jira dare yayi zakiga yanda mai gida zaiyi...

*BAKYA IYA GAMSARDA MIJINKI*

Kisamu furen tunfafiya da yayan zogale da gero ki
dakasu lukui sannan kirinka sha da fresh madara
daga ranar zaki fara gamsarda mijinki har sai ya g
________________________
*MATSI DA SANTSI*


Idan kinaso mijinki yarinka jinki lutsulutsu kisamu
lalle mai kyau ki kwabashi ki hada da zuma ki
saka farjinki sai ki samu man zaitun da beby oil ki
dauko auduga ki rinka dangwalowa kina sakawa a
farjinki wannan shine asalin matsi mai saka mai
gida kyauta bayan haka sai kisamu kankana ki
markadata ki hada da madara peak wannan shine
zaki zama mai dadin jima i..

*RAGE GIRMAN NONO*

 Ganyen lemun
zaqi Buhuru sudaniya.Ki hada ki
dakasu ki dinga shafawa a nonon ze
ragu amma ki rage shan madara
Ki dinga soya hanta da kitsen akuya
kina ci zasu ragu kuma bazasuyi ba

*SAURIN KAWOWA MANIYI*

▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒

Maza da dama suna bukatar jimawa awajen jima I
amma hakan baya samuwa saboda daga sunfara
jima I zasuyi riles amma ka gwada wannan
kasamu garin h/sauda cokali daya
Sai kasamu kwai guda uku sannan ka hadasu ka
soya kada ka bari ya soyu sosai insha allah za
adace..
________________________
*ZAFI LOKACIN JIMA'I*

▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒

Rashin ni ima afarjin mace shiyake kawo mata jin
zafi lokacin jima I shi kansa mijin zafi yakeji to ki
gwada wannan kigani ki samu gero ki surfa ki hada
da bazar kwaila da kanunfari da man shanu ki
saka ruwa ki dora akan wuta ya dafu sosai saiki
tace ruwan kisha.,hm lallai ranar tun kafin dare
zaki fara nason ruwa..

*KI KARAWA KANKI DADI*

Kisamu dan bashana da gyadar mata da yayan
kankana da fara biya rana da yayan zogale da
bazar kwaila ki hadasu waje daya ki dakasu kirinka
sha da madarar shanu zakiga yanda me gida
zaiyi...

*SAURIN KWANCIYAR NONO*

▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒

Kina budurwa kinaso kada nononki ya zuba kafin
aurenki ki daina saka damanmu kaya kuma babu
brz ko kirinka tsalle da sauransu kuma ki daina
kwanciya rub da ciki ko kirinka daga zani sama
kina damesu kuma rashin shan kayan marmari da
rashin saka brz suma suna kawo saurin zubewar
nonp

*YANDA ZAKI KARAWA KANKI DUWAWU*

▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒

Tabbas maza suna bukatar mace ne kugu saboda
yana basu sha awa musamman awajen jima I to
amma ga yanda zakiyi kirinka shan kankana da
latas (salak) kabeji zannan kirinka zama kusa da
mijinki sanna idan kuna jima I yarinka shafawa ki


*─▽••──▽••──▽••──▽••──▽••─*
Post a Comment (0)