TARIHINMU MADUBINMU(1)
A rana irin ta yau 2 ga watan ramadan
💡>65 Ah/685 CE : Abdulmalik bin Marwan ya hau karagar khilafa a daular Umawiyya.
💡>82 Ah/701 CE: bude kasar Algeria karkashin jagoracin Hassan bin nu'uman.
💡>132 Ah/750 CE: rushewar daular Umawiyya da kafuwar daular Abbasiyyah a hannun Abul Abbas.
💡>240 Ah/855 CE: Rasuwar bijimin malaminan Qutaiba bin sa'id malamin Bukhari da Muslim da Abu Dawud da Tirmizy da Nasa'i.
💡>409 Ah/1091 CE: kashe jigo acikin addinin Duruz wanda ya samo Asali daga Addinin Shi'a wato Hasan bin Haidara a hannun wani mutumin garin Karakh lokacin da yayi da'awar cewa ruhin Adam As ya shiga jikin Alhakim bi amirillah daya daga cikin sarakunan daular Ubaidiyya ta shi'a bayan ya kimsamai da ya aikata hakan.
💡>569 Ah/1174 CE: sarki Salahuddin Al-ayyubi ya ci nasarar wargatsa shirin da yan shi'a sukayi na kwace kasar Masar (Egypt) tare da taimakon kirstocin tsiburin Sicily.
💡>587 Ah/ 1191 CE:kwashe yan garin Asqalan da sarki Salahuddin yayi gudun kada mayakan kirstocin yamma(Crusaders) su kamasu suyi amfani da su a matsayin kariya a kokarinsu na kwance garin Qudus.
💡>702 Ah/1303 CE: barkewar yakin Shaqhab kusada garin Dimashq a Syria tsakanin musulmai da Tatar a kokarinsu na mamaye kasashen musulmai wanda Shaikhul islam Ahmad bin Taimiyya ya taka rawa sosai a nasarar da musulmai suka samu a wannan yakin.
💡>755 Ah/1354 CE: rasuwar alkalinan imam Jamaluddin bin Takiyyuddin Assubky.
💡>996 Ah/1588 CE:barkewar yaki tsakanin daular Usmaniyya da cin nasara akan kasar Germany sakamon Germany ta kutsa kasar Poland wanda a karkashin daular Usmaniyya take.
💡>1245 Ah/1830 CE: a karon farko a tarihi yan Algeria sukayi azumi a karkashin shugaban da ba musulmi ba wato karashin turawan mulkin mallaka na France.
💡>1369 Ah/1950 CE: kulla yarjejeniyar taimakekeniyar kare kai tsakanin kasashen da suke da kujara a majlisar kasashen larabawa yarjejeniyar kuma ta kunshi warware sabani tsakanin wadannan kasashe ta hanyar lumana da hana aukuwar wani farmaki ga daya daga cikin kasashen saidai har yanzu wannan yarjejeniyar bata fara aiki ba.
#Tarihinmu_madub inmu
A rana irin ta yau 2 ga watan ramadan
💡>65 Ah/685 CE : Abdulmalik bin Marwan ya hau karagar khilafa a daular Umawiyya.
💡>82 Ah/701 CE: bude kasar Algeria karkashin jagoracin Hassan bin nu'uman.
💡>132 Ah/750 CE: rushewar daular Umawiyya da kafuwar daular Abbasiyyah a hannun Abul Abbas.
💡>240 Ah/855 CE: Rasuwar bijimin malaminan Qutaiba bin sa'id malamin Bukhari da Muslim da Abu Dawud da Tirmizy da Nasa'i.
💡>409 Ah/1091 CE: kashe jigo acikin addinin Duruz wanda ya samo Asali daga Addinin Shi'a wato Hasan bin Haidara a hannun wani mutumin garin Karakh lokacin da yayi da'awar cewa ruhin Adam As ya shiga jikin Alhakim bi amirillah daya daga cikin sarakunan daular Ubaidiyya ta shi'a bayan ya kimsamai da ya aikata hakan.
💡>569 Ah/1174 CE: sarki Salahuddin Al-ayyubi ya ci nasarar wargatsa shirin da yan shi'a sukayi na kwace kasar Masar (Egypt) tare da taimakon kirstocin tsiburin Sicily.
💡>587 Ah/
💡>702 Ah/1303 CE: barkewar yakin Shaqhab kusada garin Dimashq a Syria tsakanin musulmai da Tatar a kokarinsu na mamaye kasashen musulmai wanda Shaikhul islam Ahmad bin Taimiyya ya taka rawa sosai a nasarar da musulmai suka samu a wannan yakin.
💡>755 Ah/1354 CE: rasuwar alkalinan imam Jamaluddin bin Takiyyuddin Assubky.
💡>996 Ah/1588 CE:barkewar yaki tsakanin daular Usmaniyya da cin nasara akan kasar Germany sakamon Germany ta kutsa kasar Poland wanda a karkashin daular Usmaniyya take.
💡>1245 Ah/1830 CE: a karon farko a tarihi yan Algeria sukayi azumi a karkashin shugaban da ba musulmi ba wato karashin turawan mulkin mallaka na France.
💡>1369 Ah/1950 CE: kulla yarjejeniyar taimakekeniyar kare kai tsakanin kasashen da suke da kujara a majlisar kasashen larabawa yarjejeniyar kuma ta kunshi warware sabani tsakanin wadannan kasashe ta hanyar lumana da hana aukuwar wani farmaki ga daya daga cikin kasashen saidai har yanzu wannan yarjejeniyar bata fara aiki ba.
#Tarihinmu_madub