SIRRIN RIKE MIJI

*SIRRIN RIKE MIJI*


ina son kara jan hankalin ku mata game da zaman takewar ku ta aure

A cikin zaman takewar ku ki kasance me gsky duk abinda za'ayi karki yadda kisa zalunci ciki, komai yana tafiya amma banda zalunci, daga mijinki har kishiyar kamoki ne dai bazatayi ba karki yi abinda mutuncinki zai zube a idon mijinku. Kowacce mace tanaso ace mijinta yafi sonta akan kishiya to dataga cewa kece komai awajensa ita baya daukakata zata nemi hanyar waje ba taga wajen zama ba óŸ°Š
bayan nan

karki yadda yaranki su fahimci bakwa zaman lpy da babansu, karki fada da mijinki agaban yara zasu dauka wannan abune me kyau tunda kema kinayi mamansu (musamman mata) sannan bazasu ringa ganin kimar mahaifinsu ba,
karki sako yaranki acikin fadanki da kishiya shima training kike musu karki zaunar da yaranki kike gaya musu laifin babansu kuskurene babba
Domin kuwa koda yaushe zasu rikan ganin sa a marar tsoron allah

kisan mi zaki yi ma kishiyar ki da abu mai kyau

Ki dafa kishiyar nan da ruwan jikinta ta hanyar janta ajiki kamar ba kishi a tsakaninku ki nuna mata komai na tsarin gidan cikin ruwan sanyi bada rigima ba wallahi kawata yanda kikace haka zatayi sabida tazo gidan taga yanda mijinki ke baki girma kowa nakine dole zatabi itama ayi da ita, ko kadan karki yadda wani raini ya shiga tsakaninki da ita da wannan damar zakiyi amfani ki juyata kamar baiwa karki bada kofar da wani zai shiga tsakaninku


Dr bodmas
+2348039347743
Post a Comment (0)