Fassarar Waƙar Dil Diyan Gallan
Sunan Waka: Dil Diyan Gallan
Sunan Fim: Tiger Zinda Hai
Shekarar Fita: 2017
Hada Sauti: Vishal and Shekhar
Rubutawa: Irshad Kamil
Sunan Kamfani: YRF
Rerawa: Atif Aslam
Fassarawa: Haiman Khan Raees
* Kacchi Doriyon, Doriyon, Doriyon Se
Mainu Tu Baandh Le…
Ki ɗaure ni tamau a jikin ki da igiya mai rauni
* Pakki Yaariyon, Yaariyon, Yaariyon Mein, Honde Na Faasle…
(Domin) tazara bata Wanzuwa a tsakanin soyayya/abota ba
* Eh Naraazgi Kaagzi Saari Teri
Wannan fushin naki duk na bogi ne
* Mere Sohneya Sun Le Meri
Ya ke abar so na, ki Saurari...
* Dil Diyan Gallan
Zantukan Zuciya (ta)
* Karaange Naal Naal Beh Ke
Za mu zanta Yayinda muke zaune kusa da Juna
* Akh Naale Akh Nu Mila Ke
Muna kallon idanun juna
* Dil Diyan Gallan Haaye…
Zantukan Zuciya
* Karaange Roz Roz Beh Ke
Za mu yi hakan kullum
* Sacchiyan Mohabbataan Nibha Ke
Muna masu kiyaye soyayyar mu ta Haƙiƙa
* Sataaye Mainu Kyun?
Me yasa kike Azabtar da ni ne?
* Dikhaaye Mainu Kyun?
Aiven Jhuthi Mutthi Russ Ke Rusaake
Me yasa in muna tare kike nuna fushin ƙarya ne game da ni?
* Dil Diyan Gallan…
Zantukan Zuciya
* Karaange Naal Naal Beh Ke
Za mu zanta Yayinda muke zaune kusa da Juna
* Akh Naale Akh Nu Mila Ke
Muna kallon idanun juna
* Tenu Lakhan Ton Chhupa Ke Rakha
Na kange ki daga Miliyoyi
* Akkhaan Te Sajaa Ke
Na yi kwalliya da ke a Idanuwana
* Tu Hai Meri Wafaa Rakh Apna Bana Ke
Nayi imani da ke, ki ajiye ni a matsayin Makusancin Ki
* Main Tere Laiyaan Tere Laiyaan Yaaran
son da na ke miki ne kawai masoyiya ta
* Na Paavin Kade Dooriyan Haaye…
Yasa Na kasa yin nesa da ke
* Tenu Lakhan Ton Chhupa Ke Rakha
Na kange ki daga Miliyoyi
* Akkhaan Te Sajaa Ke
Na yi kwalliya da ke a Idanuwana
* Tu Hai Meri Wafaa Rakh Apna Bana Ke
Nayi imani da ke, ki ajiye ni a matsayin Makusancin Ki
* Main Tere Laiyaan Tere Laiyaan Yaaran
son da na ke miki ne kawai masoyiya ta
* Na Paavin Kade Dooriyan Haaye…
Yasa Na kasa yin nesa da ke
* Main Jeena Haan Tera Aaa…
Ni Rayuwa ce a gare ki
* Main Jeena Haan Tera, Tu Jeena Hai Mera
Ni Rayuwa ce a gare ki, Kema rayuwa ce a gare ni
* Dass Lena Ki Nakhra Dikha Ke
Ki faɗa min wace hujja zaki iya tabbatar wa ta hanyar nuna fushi?
* Dil Diyan Gallan…
Zantukan Zuciya
* Karaange Naal Naal Beh Ke
Za mu zanta Yayinda muke zaune kusa da Juna
* Akh Naale Akh Nu Mila Ke
Muna kallon idanun juna
* Dil Diyan Gallan…
Zantukan Zuciya
* Raatan Kaaliyan, Kaaliyan, Kaaliyan Ne
Darare sun yi duhu
* Mere Dil Saanwle
Wayyo Abar son Zuciya ta/kyakyawar Zuciya ta
* Mere Haaniyan, Haaniyan, Haaniyan Je
Wayyo Sahiba ta
* Lag Ke Tu Aa Gale
Zo ki rungume ni
* Mere Aasmaan Mausaman Di Na Sune
Sararin Samaniya ta bai damu da yanayi ba
* Koi Khwaab Na Poora Bune
Kuma gutsatsarin Mafarkai kawai ke Samarwa
* Dil Diyan Gallan…
Zantukan Zuciya
* Karaange Naal Naal Beh Ke
Za mu zanta Yayinda muke zaune kusa da Juna
* Akh Naale Akh Nu Mila Ke
Muna kallon idanun juna
* Pata Hai Mainu Kyun
Na san Dalilin Hakan
* Chhupa Ke Dekhe Tu
Kallo na kike yi a ɓoye
Mere Naam Se Naam Mila Ke
Kina ƙara sunan ki akan Nawa
* Dil Diyan Gallan…
Zantukan Zuciya
* Karaange Naal Naal Beh Ke
Za mu zanta Yayinda muke zaune kusa da Juna
* Akh Naale Akh Nu Mila Ke
Muna kallon idanun juna
* Dil Diyan Gallan…
Zantukan Zuciya
<••••••••••••••••••••••••••••>
Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees